Réalisées par des traducteurs professionnels, des entreprises, des pages web ou traductions disponibles gratuitement.
and remember you often.
"kuma mu tuna ka da yawa."
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
Avertissement : un formatage HTML invisible est présent
believers, remember god often.
ya ku waɗanda suka yi ĩmãni! ku ambaci allah, ambata mai yawa.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
believers, remember god very often
ya ku waɗanda suka yi ĩmãni! ku ambaci allah, ambata mai yawa.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
celebrate the praises of allah, and do this often;
ku ambaci allah, ambata mai yawa.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
often will those who disbelieve wish that they had been muslims.
da yawa waɗanda suka kãfirta suke gũrin dã dai sun kasance musulmi.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
the human version of the enzyme is often referred to as hace2.
irin ra’ayi enzyme na dan adam ana kiransa hace2.
Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
in addition, mutation rate is often high when covs are not well adapted to the host.
bugu da kari, yawan maye gurbi yakan zama mafi girma yayin da covs ba su dace da mai zama da su ba.
Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
commemorate your lord often and glorify him in the early mornings and the evenings."
sai ka ambaci ubangijinka da yawa. kuma ka yi tasbĩhi da marece da sãfe."
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
Avertissement : un formatage HTML invisible est présent
therefore, the worst chest radiographic findings often parallel the most severe extent of the disease.
sabili da haka, binciken mafi munin hoton zuciya sau da yawa suna kama da mafi girman yanayin cutar.
Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
clustered onset often happens in the same family or from the same gathering or vehicle such as a cruise ship.
gungura wuri daya yakan faru sau dayawa ne a cikin dangi guda ɗaya ko daga taro guda ɗaya ko abin hawa kamar jirgin ruwan.
Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
believers, stand firm when you meet a band of your enemy and remember god often so that you may have everlasting happiness.
yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! idan kun haɗu da wata ƙungiyar yãƙi, to, ku tabbata, kuma ku ambaci allah da yawa, tsammãninku kunã cin nasara.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
emerging infectious disease – infectious disease of emerging pathogen, often novel in its outbreak range or transmission mode
aukuwar kwayar cuta mai saurin yaduwa - aukuwar kwayar cuta mai saurin faruwa, sau tari a cikin yanayin barkewa ko yanayin watsawa
Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
the messenger of god is certainly a good example for those of you who have hope in god and in the day of judgment and who remember god very often.
lalle, abin kõyi mai kyau ya kasance gare ku daga manzon allah, ga wanda ya kasanee yanã fãtan rahamar allah da rãnar lãhira, kuma ya ambaci allah da yawa.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
and when the prayer has been concluded, disperse within the land and seek from the bounty of allah, and remember allah often that you may succeed.
sa'an nan idan an ƙarẽ salla, sai ku wãtsu a cikin ƙasã kuma ku nẽma daga falalar allah, kuma ku ambaci sũnan allah da yawa ɗammãninku, ku sãmi babban rabo.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
barring those who have faith, do righteous deeds, and remember allah much often, and vindicate themselves after they have been wronged.
fãce waɗanda suka yi ĩmãni suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka ambaci allah da yawa, kuma suka rãma zãlunci, daga bãyan an zãlunce su.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
and certainly they have (often) passed by the town on which was rained an evil rain; did they not then see it?
kuma lalle ne, haƙĩƙa, (¡uraishi) sun jẽ a kan alƙaryar nan wadda aka yi wa ruwa, ruwan azãba. shin, ba su kasance sun gan ta ba?
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
in the absence of alternative options, working parents often leave children alone when schools close and this can lead to risky behaviours, including increased influence of peer pressure and substance abuse.
idan babu wani zabin da ya rage, iyaye masu aiki suka bar yayansu a makaranta su kadai idan an tashi wanda hakan ka iya janyo rashin tarbiyya dama rinjayyen abokai akan halayyar yaro ko ma shaye-shaye.
Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
and wellnigh bursts asunder with rage. as often as a troop is cast into it, its keepers ask them, 'came there no warner to you?';
tana kusa ta tsãge domin hushi, ko da yaushe aka jẽfa wani ɓangaren jama'a a cikinta, matsaranta na tambayar su da cewa, "wani mai gargaɗi bai je muku ba?"
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
Avertissement : un formatage HTML invisible est présent
and as often as they kindle the fire of war, allah extinguishes it; and they go about trying to spread mischief on earth, whereas allah does not love those who spread mischief.
kuma mun jefa a tsakãninsu, ƙiyayya da ƙeta, zuwa rãnar ¡iyãma, kõ da yaushe suka hura wata wuta dõmin yãƙi, sai allah ya bice ta. sunã aiki a cikin ƙasa dõmin ɓarna, alhãli kuwa allah bã ya son mãsu fasãdi.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
except those [poets] who believe and do righteous deeds and remember allah often and defend [the muslims] after they were wronged.
fãce waɗanda suka yi ĩmãni suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka ambaci allah da yawa, kuma suka rãma zãlunci, daga bãyan an zãlunce su.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :