Apprendre à traduire à partir d'exemples de traductions humaines.
De: Traduction automatique
Suggérer une meilleure traduction
Qualité :
Réalisées par des traducteurs professionnels, des entreprises, des pages web ou traductions disponibles gratuitement.
they will not hear any useless speech in it, or any sin.
bã su jin wata yãsassar magana a cikinta, kuma bã su jin sun yi laifi.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
and thus we have made for every prophet an enemy - devils from mankind and jinn, inspiring to one another decorative speech in delusion.
kuma kamar wancan ne muka sanya wa kõwane annabi maƙiyi; shaiɗãnun mutãne da aljannu, sãshensu yanã yin ishãra zuwa sãshe da ƙawãtaccen zance bisa ga rũɗi.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
and remember your lord within yourself in humility and in fear without being apparent in speech - in the mornings and the evenings. and do not be among the heedless.
kuma ka ambaci ubangijinka, a cikin ranka da ƙanƙan da kai, da tsõro, kuma kõmabãyan bayyanawa na magana, da sãfe da marece, kuma kada ka kasance daga gafalallu.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
and all the noble messengers or prophets whom we sent before you – it occurred with all of them – that whenever they recited (the message) satan included a bit (from his own speech) in their recitation to the people; so allah obliterates what satan includes and then allah fortifies his verses; and allah is all knowing, wise.
kuma ba mu aika wani manzo ba a gabãninka, kuma ba mu umurci wani annabi ba fãce idan ya yi bũri, sai shaiɗan ya jẽfa (wani abu) a cikin bũrinsa, sa'an nan allah ya shãfe abin da shaiɗan ke jefãwa. sa'an nan kuma allah ya kyautata ãyõyinsa.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
Certaines traductions humaines peu pertinentes ont été masquées.
Affichez les résultats peu pertinents.