Apprendre à traduire à partir d'exemples de traductions humaines.
Réalisées par des traducteurs professionnels, des entreprises, des pages web ou traductions disponibles gratuitement.
or advocates righteousness?
ko ya yi umurni da taƙawa?
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
so compete in righteousness.
sai ku yi tsere ga ayyukan alheri.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
and the sequel is for righteousness.
kuma ãƙiba mai kyau tanã ga taƙawa.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
compete with each other in righteousness.
zuwa ga allah makõmarku take gabã ɗaya.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
be just; that is nearer to righteousness.
ku yi ãdalci shĩ ne mafi kusa ga taƙawa.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
and to forego it is nearer to righteousness.
kuma ku yãfe ɗin ne mafi kusa da taƙawa.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
and inspired it with its wickedness and its righteousness.
sa'an nan ya sanar da shi fãjircinsa da shiryuwarsa.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
and take provisions, but the best provision is righteousness.
kuma ku yi guzuri. to, mafi alhẽrin guzuri yin taƙawa.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
and we saved those who believed and practised righteousness.
da lũdu, a lõkacin da ya ce wa mutãnensa, "shin kunã jẽ wa alfasha ne, alhãli, kuwa kunã gani?"
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
Avertissement : un formatage HTML invisible est présent
follow me, i shall show you the way of righteousness.”
ku bĩ ni, in shiryar da ku tafarkin shiryuwa."
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
Avertissement : un formatage HTML invisible est présent
"it was you who tried to mislead us from righteousness".
suka ce: "lalle kũ, kun kasance kunã jẽ mana daga wajen dãma (inda muka amince)."
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
Avertissement : un formatage HTML invisible est présent
how excellent is the reward of the workers [of righteousness]!
to, madalla da ijãrar ma'aikata.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
would you order righteousness on others and forget it yourselves?
shin, kuna umurnin mutãne da alhẽri, kuma ku manta da kanku alhãli kuwa kuna karatun littãfi?
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
and inspired it [with discernment of] its wickedness and its righteousness,
sa'an nan ya sanar da shi fãjircinsa da shiryuwarsa.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
and cooperate in righteousness and piety, but do not cooperate in sin and aggression.
kuma ku taimaki junã a kan aikin ƙwarai da taƙawa. kuma kada ku taimaki juna a kan zunubi da zãlunci, kuma ku bi allah da taƙawa.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
and whosoever repents, and does righteousness, he truly turns to god in repentance.
kuma wanda ya tũba, kuma ya aikata aiki mai kyau, to, lalle ne sai ya tũba zuwa gaallah.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
a mosque founded on righteousness from the first day is more worthy for you to stand in.
lalle ne, masallaci wanda aka yi harsãshinsa a kan taƙawa tun farkon yini, shĩ ne mafi cancantar ka tsaya a cikinsa.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
and those who are guided - he increases them in guidance and gives them their righteousness.
kuma waɗannan da suka nẽmi shiryuwa (allah) ya ƙara musu shiryuwarsu, kuma yã bã su (sakamakon) taƙawarsu.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
"those who believe and work righteousness, for them is forgiveness and a sustenance most generous.
to, waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyuka na ƙwarai, sunã da gãfara da arziki na karimci.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
Avertissement : un formatage HTML invisible est présent
and he who repents and does righteousness does indeed turn to allah with [accepted] repentance.
kuma wanda ya tũba, kuma ya aikata aiki mai kyau, to, lalle ne sai ya tũba zuwa gaallah.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :