Apprendre à traduire à partir d'exemples de traductions humaines.
De: Traduction automatique
Suggérer une meilleure traduction
Qualité :
Réalisées par des traducteurs professionnels, des entreprises, des pages web ou traductions disponibles gratuitement.
that allah may forgive your community their past faults and those to follow and complete his favor to you and keep you on a right way,
dõmin allah ya shãfe abin da ya gabãta na laifinka da abin da ya jinkirta, kuma ya cika ni'imarsa a kanka, kuma ya shiryar da kai ga hanya madaidaiciya.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
what keeps you from prostrating before that which i have created with my [own] two hands?
mẽ ya hana ka, ka yi sujada ga abin da nã halitta da hannayena biyu?
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
and believe in that which i reveal, confirming that which ye possess already (of the scripture), and be not first to disbelieve therein, and part not with my revelations for a trifling price, and keep your duty unto me.
kuma, ku yi ĩmãni da abin da na saukar, mai gaskatãwa ga abin da yake tãre da ku, kuma kada ku kasance farkon kãfiri game da shi, kuma kada ku sayi 'yan kuɗi kaɗan da ãyõyina. kuma ku ji tsõrõna, nĩ kaɗai.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
Certaines traductions humaines peu pertinentes ont été masquées.
Affichez les résultats peu pertinents.