Vous avez cherché: dashi (Hausa - Anglais)

Hausa

Traduction

dashi

Traduction

Anglais

Traduction
Traduction

Traduisez instantanément des textes, des documents et des voix avec Lara

Traduire maintenant

Contributions humaines

Réalisées par des traducteurs professionnels, des entreprises, des pages web ou traductions disponibles gratuitement.

Ajouter une traduction

Hausa

Anglais

Infos

Hausa

idan ka sanya abin rufe fuska, tabbatar da amfani dashi daidai.

Anglais

if you do wear a mask, make sure to use it correctly.

Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Hausa

ana amfani dashi wajen tabbatar da ciwo wanda aka gano ko kuma yake ayanzu.

Anglais

it is used to confirm very recent or active infections.

Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Hausa

a wata gefe guda, mers-cov an gabatar dashi ga raƙuman dromedary shekaru da yawa.

Anglais

on the other hand, mers-cov has been introduced to dromedary camels for decades.

Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Hausa

chloroquine magani ne na zazzabin cizon sauro wanda kuma ana amfani dashi akan wasu cututtuka na garkuwa.

Anglais

chloroquine is an anti-malarial medication that is also used against some auto-immune diseases.

Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Hausa

barka da shan ruwa babban abokina wanda bazan taba mantawa dashi ba har karshen rayuwarka dafatan kasha ruwa lafiya

Anglais

Dernière mise à jour : 2024-03-20
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Hausa

sa'an nan a lõkacin da ya rufe ta, ta yi ciki, ciki sassauƙa, sai ta shũɗe dashi.

Anglais

and when he covers her, she bears a light burden and goes about with it.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Hausa

daga farawa, zamu sanya bayanai a hankali don tabbatar da cewa za'a iya amfani dashi don binciken gaba.

Anglais

from the start, we will be carefully curating data to ensure that it can be used for future studies.

Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Hausa

gano garkuwar jikin (serology) akan yi amfani dashi ta wajen gwaji da sa ido kan jama’a.

Anglais

detection of antibodies (serology) can be used both for diagnosis and population surveillance.

Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Hausa

sabulu na ruwa saboda shi za'a iya sake anfani dashi a kowane lokaci, zai iya riƙe kwayoyin cuta da aka samu daga amfanin da suka gabata.

Anglais

solid soap, because of its reusable nature, may hold bacteria acquired from previous uses.

Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Hausa

don clt samfurin guda ɗaya na jini na gefe wanda aka saba amfani dashi, kodayake za'a iya amfani da samfuran na yauda kullun don bibiyar maganin rigakafi.

Anglais

for clt a single specimen of peripheral blood is commonly used, although serial specimens can be used to follow the immune response.

Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Hausa

shin jinyan tana shafar buƙatan mutane masu cvid-19-da ke haifar da nimoniya don shan iska ko kula dashi cikin kulawa mai zurfi?

Anglais

do the treatments affect the need for people with covid-19-induced pneumonia to be ventilated or maintained in intensive care?

Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Hausa

a arewacin italy duk da tasirin noma da take dashi ba’a taba samun raguwar amfanin gona ba sai dai farashi na iya haurawa a bisa tsarin hukumomi na ma’aikata.

Anglais

northern italy with its significant agricultural production has not seen a large reduction, but prices may increase according to industry representatives.

Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Hausa

ta wannan hanyar, tsawon lokacin fashewa da sars-cov-2 ya ci gaba kuma mutane da yawa suna cutar dashi, mafi girma damar cewa zai cikakken daidaita da ga mutane.

Anglais

in this sense, the longer the sars-cov-2 outbreak persists and the more people that it infects, the greater chance that it will fully adapt to humans.

Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Hausa

wani jami’in asibitin ya fada wa kamfanin dillancin labarai na anadolu, tashar labarai ta gida cewa daya daga cikin mamacin shi ne jalal safur rahaman daraktan ne na hukumar cin hanci da rashawa na bengali, wanda aka kula dashi a asibitin kuwait maitree.

Anglais

a hospital official told anadolu agency, a local news outlet, that one of the deceased was jalal saifur rahman, a director of bengali anti-corruption commission, who was cared for at the kuwait maitree hospital.

Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Hausa

4) wannan umarnin zai zama wanda za'a aiwatar dashi bisa dokar california, gami da, amma ba'a iyakance ga shi ba, sashi na dokokin gwamnatin lamba 8665.

Anglais

4) this order shall be enforceable pursuant to california law, including, but not limited to, government code section 8665.

Dernière mise à jour : 2020-08-25
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Obtenez une traduction de meilleure qualité grâce aux
8,937,922,164 contributions humaines

Les utilisateurs demandent maintenant de l'aide :



Nous utilisons des cookies pour améliorer votre expérience utilisateur sur notre site. En poursuivant votre navigation, vous déclarez accepter leur utilisation. En savoir plus. OK