Apprendre à traduire à partir d'exemples de traductions humaines.
Réalisées par des traducteurs professionnels, des entreprises, des pages web ou traductions disponibles gratuitement.
e quante città distruggemmo, che pure erano più potenti della tua città che ti ha bandito. non ebbero nessun soccorritore.
kuma da yawa akwai alƙarya, ita ce mafi tsanani ga ƙarfi daga alƙaryarka wadda ta fitar da kai, mun halaka ta, sa'an nan kuwa bãbu wani mai taimako a gare su.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
così [avvenne] a quelli che vennero prima di voi, che erano più potenti e più ricchi di beni e di figli!
kamar waɗanda suke a gabãninku, sun kasance mafi tsananin ƙarfi daga gare ku, kuma mafi yawan dũkiyõyi da ɗiya.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
quante generazioni sterminammo prima di loro, che pure erano più potenti di loro e che inutilmente cercarono, percorrendo le contrade, di sfuggire [al castigo]!
kuma da yawa muka halakar, a gabãninsu, (mutãnen yanzu) ɗaga waɗansu al'ummomi, (waɗanda suke) sũ ne mafi ƙarfin damƙa daga gare su, sa'an nan suka yi bincike a cikin ƙasãshe: 'kõ akwai wurin tsĩra'? (babu).
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
non hanno viaggiato sulla terra e osservato quel che avvenne a coloro che li precedettero, che pure erano più potenti di loro e [lasciarono] maggiori vestigia sulla terra?
ashe, ba su yi tafiya ba, a cikin ƙasã, dõmin su dũba ga yadda ãƙibar waɗanda suka kasance a gabãninsu ta zama? sun kasance sũ ne mafi tsananin ƙarfi daga gare su, da kufaifan aiki a cikin ƙasã, sai allah ya kãmã su da laifuffukansu.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
alla raccolta, disse al suo compagno: “ti sono superiore per beni e più potente per clan!”.
kuma ɗan ĩtãce ya kasance gare shi. sai ya ce wa abõkinsa, alhali kuwa yanã muhãwara da shi, "nĩ ne mafĩfĩci daga gare ka a wajen dũkiya, kuma mafi izza a wajen jama'a."
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
Avertissement : un formatage HTML invisible est présent