Imparare a tradurre dagli esempi di traduzione forniti da contributi umani.
Da: Traduzione automatica
Suggerisci una traduzione migliore
Qualità:
Da traduttori professionisti, imprese, pagine web e archivi di traduzione disponibili gratuitamente al pubblico.
ku bi allah da taƙawa kuma rai ya dũbi abin da ya gabãtar dõmin gõbe, kuma ku bi allah da taƙawa. lalle allah, mai ƙididdigewa ne ga abin da kuke aikatãwa.
a soul must see what it has done for the future. have fear of god for he is all-aware of what you do.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
wanda ya nẽmi shiryuwa, to, ya nẽmi shiryuwa ne dõminkansa kawai kuma wanda ya ɓace, to, ya ɓace ne a kansa kawai kuma rai mai ɗaukar nauyi bã ya ɗaukar nauyin wani ran, kuma ba mu zama mãsu yin azãba ba, sai mun aika wani manzo.
"he who finds the right path does so for himself; and he who goes astray does so to his own loss; and no one who carries a burden bears another's load. we never punish till we have sent a messenger.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
Attenzione: contiene formattazione HTML nascosta
yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! ku bi allah da taƙawa kuma rai ya dũbi abin da ya gabãtar dõmin gõbe, kuma ku bi allah da taƙawa. lalle allah, mai ƙididdigewa ne ga abin da kuke aikatãwa.
believers, fear allah and let every person look to what he sends forward for the morrow. fear allah; allah is well aware of all that you do.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
Alcuni contributi umani con scarsa rilevanza sono stati nascosti.
Mostra i risultati con scarsa rilevanza.