Imparare a tradurre dagli esempi di traduzione forniti da contributi umani.
Da traduttori professionisti, imprese, pagine web e archivi di traduzione disponibili gratuitamente al pubblico.
but they continue in their differences
kuma bã zã su gushe ba sunã mãsu sãɓã wa jũna.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
they are a people who only cause differences.
kuma amma sũ mutãne ne mãsu tsõro.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
but certain groups created differences among themselves.
sai ƙungiyõyi suka sãɓa a tsakãninsu.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
god will certainly issue his decree about their differences.
lalle allah nã yin hukunci a tsakãninsu ga abin da suka zama sunã sãɓãwa a cikinsa.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
on the day of resurrection your lord will indeed decide their differences.
lalle ne, ubangijinka zai yi hukunci a tsakãninsu, a rãnar ƙiyãma a cikin abin da suka kasance sunã sãɓa wa (jũna).
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
on the day of resurrection, god will judge between you regarding your differences.
"allah ne zai yi hukunci a tsakãninku, a rãnar ¡iyãma a cikin abin da kuka kasance a cikinsa kunã sãɓawa jũna."
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
Attenzione: contiene formattazione HTML nascosta
he will issue his decree about your differences on the day of judgment."
"allah ne zai yi hukunci a tsakãninku, a rãnar ¡iyãma a cikin abin da kuka kasance a cikinsa kunã sãɓawa jũna."
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
Attenzione: contiene formattazione HTML nascosta
surely thy lord will decide between them on the day of resurrection touching their differences.
lalle ne ubangijinka yanã yin hukunci a tsakãninsu a rãnar kiyãma a cikin abin da suka kasance sunã sãɓa wa jũna.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
all of you will return to god who will tell you the truth in the matter of your differences.
sa'an nan ya bã ku lãbãri ga abin da kuka kasance kunã sãɓãwa a cikinsa.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
have fear of the one by whose name you swear to settle your differences and have respect for your relatives.
kuma ku bi allah da taƙawa wanda kuke rõƙon jũna da (sũnan), shi, da kuma zumunta.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
had thy lord willed, he would have made mankind one nation; but they continue in their differences
kuma dã ubangijinka ya so, dã yã sanya mutãne al'umma guda. kuma bã zã su gushe ba sunã mãsu sãɓã wa jũna.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
estimates of the mortality from the condition vary because of those regional differences, but also because of methodological difficulties.
kimantawa na mace-mace daga wannan yanayi ya bambanta saboda bambanci tsakanin yanki da kuma wahalan gudanarwa.
Ultimo aggiornamento 2020-08-25
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
similarly, the ignorant said the same thing. god will judge between them on the day of resurrection regarding their differences.
kamar wancan ne waɗanda ba su sani ba suka faɗa, kamar maganarsu sabõda haka allah ne ke yin hukunci a tsakãninsu a rãnar ¡iyãma, a cikin abin da suka kasance suna sãɓawa jũna a cikinsa.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
comparing and contrasting sars-cov-2 with the other six hcovs reveal similarities and differences of great interest.
kwatantawa da kuma musanya sars-cov-2 tare da sauran hcov guda shida suna nuna kamanni da bambance-bambance masu babban mahimmanci.
Ultimo aggiornamento 2020-08-25
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
had the word of your lord not been already ordained, he would have settled their differences (there and then).
kuma bã dõmin wata kalma wadda ta gabãta daga ubangijinka ba, haƙĩƙa, dã an yi hukunci a tsakãninsu.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
your lord will issue his decree about their (believers and disbeliever's) differences on the day of judgment.
lalle ubangijinka shĩ ne zai rarrabe a tsakãninsu a rãnar ¡iyãma a cikin abin da suka kasance sunã sãɓa wa jũna a cikinsa.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
however, there are some remarkable differences between covid-19 and sars, which are essential for containing the epidemic and treating the patients.
duk da haka, akwai wasu bambance-bambance na ban mamaki tsakanin covid-19 da sars, waɗanda suke da mahimmanci don tsayarwa da annoban da kuma kula da marasa lafiya.
Ultimo aggiornamento 2020-08-25
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
and among his signs is the creation of the heavens and the earth, and the differences in your languages and colours; indeed in this are signs for people who know.
kuma akwai daga ãyõyinsa halittar sammai da ƙasã da sãɓã, war harsunanku, da launukanku. lalle a cikin wannan akwai ãyõyi ga mãsu ilmi.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
the people of the book created differences in the matters (of religion) because of their hostility among themselves, only after knowledge had come to them.
kuma waɗanda aka bai wa littafi ba su sãɓã ba, fãce a bãyan ilmi ya je musu, bisa zãlunci a tsakãninsu.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
have you not noticed those who have been given a portion of the book? whenever their learned men are summoned to the book of allah to judge the differences between them, a party of them turns away in aversion.
shin, ba ka ga waɗanda aka bai wa rabo daga littãfi ba ana kiran su zuwa ga littãfin allah dõmin ya yi hukunci a tsakãninsu sa'an nan wata ƙungiya daga cikinsu ta jũya bãya, kuma sunã mãsu bijirẽwa?
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità: