Imparare a tradurre dagli esempi di traduzione forniti da contributi umani.
Da traduttori professionisti, imprese, pagine web e archivi di traduzione disponibili gratuitamente al pubblico.
they will have no time to make a will, nor shall they return to their own people.
bã zã su iya yin wasiyya ba, kuma bã zã su iya kõmãwa zuwa ga iyãlansu ba.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
in order that allah may repay each soul what it had earned; indeed allah spends no time in judging the account.
dõmin allah ya sãkã wa kõwane rai da abin da ya tsuwurwurta. lalle ne, allah mai gaggãwar hisãbi ne.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
we said to moses: "throw down your staff;" and it swallowed up their conjurations in no time.
kuma muka yi wahayi zuwa ga mũsã cẽwa: "ka jẽfa sandarka." sai gã ta tanã lãƙumar abin da suke ƙarya da shi!
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
Attenzione: contiene formattazione HTML nascosta
and allah gives the command – there is none that can postpone his command; and he spends no time in taking account.
babu mai bincike ga hukuncinsa. kuma shĩ ne mai gaggãwar sakamako.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
a statistical study has found that countries that have tested more, relative to the number of deaths, have much lower case fatality rates, probably because these countries are better able to detect those with only mild or no symptoms.
binciken kididdiga ya nuna cewa kasashe wadanda suka yi gwaji sosai, abin da ya shafi adadin mutuwa, suna da karancin wanda suka jikata, watakila domin wadannan ƙasashen sun fi iya gano waɗanda ke da karami ko babu alamun kamu da cutan.
Ultimo aggiornamento 2020-08-25
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
in addition to replicating in the lower respiratory tract, sars-cov-2 can efficiently replicate in the upper respiratory tract and causes mild or no symptoms in the early phase of infection, similar to other covs that cause common colds.
bugu da kari ga maimaitawa cikin hanyar numfashi na kasa, sars-cov-2 na iya rabuwa sosai a cikin hanyar numfashi na sama kuma ya haifar da karama ko babu nuna alamun farkon kamuwa da cutar, mai kama da sauran covs waɗanda ke haifar da mura na yau da kullun.
Ultimo aggiornamento 2020-08-25
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
Alcuni contributi umani con scarsa rilevanza sono stati nascosti.
Mostra i risultati con scarsa rilevanza.