Imparare a tradurre dagli esempi di traduzione forniti da contributi umani.
Da traduttori professionisti, imprese, pagine web e archivi di traduzione disponibili gratuitamente al pubblico.
god loves those who fight for his cause in battlefield formations firm as an unbreakable concrete wall.
lalle allah yanã son waɗanda ke yin yãƙi dõmin ɗaukaka kalmarsa, a cikin safu kamar sũ gini ne mai ɗamfarar jũna.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
distinct is the way of guidance now from error. he who turns away from the forces of evil and believes in god, will surely hold fast to a handle that is strong and unbreakable, for god hears all and knows everything.
bãbu tĩlastãwa a cikin addini, haƙĩƙa shiriya tã bayyana daga ɓata; sabõda haka wanda ya kãfirta da ¦ãgũta kuma ya yi ĩmãni da allah, to, haƙĩƙa, yã yi riƙo ga igiya amintacciya, bãbu yankẽwa agare ta. kuma allah mai ji ne, masani.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità: