Imparare a tradurre dagli esempi di traduzione forniti da contributi umani.
Da traduttori professionisti, imprese, pagine web e archivi di traduzione disponibili gratuitamente al pubblico.
and those whose (deeds) are lighter in the scale shall perish for violating our signs.
kuma wanda sikẽlansa suka yi sauƙi, to, waɗannan ne waɗanda suka yi hasarar rayukansu, sabõda abin da suka kasance, da ãyõyinmu, sunã yi na zãlunci.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
if you avoid violating that which has been prohibited, your (lesser) sins will be forgiven and you will be admitted into an exalted dwelling.
idan kuka nĩsanci manyan abubuwan da ake hana ku aikatãwa, to, zã mu kankare mũnanan ayyukanku daga gare ku, kuma mu shigar da ku mashiga ta karimci.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
the cattle quadrupeds are allowed to you except that which is recited to you, not violating the prohibition against game when you are entering upon the performance of the pilgrimage; surely allah orders what he desires.
an halatta muku dabbobin jin dãɗi fãce abin da ake karantãwa a kanku, bã kunã mãsu halattar da farauta ba alhãli kuwa kunã mãsu harama. lalle ne, allah yanã hukunta abin da yake nufi.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
postponing (of the sacred month) is only an addition in unbelief, wherewith those who disbelieve are led astray, violating it one year and keeping it sacred another, that they may agree in the number (of months) that allah has made sacred, and thus violate what allah has made sacred; the evil of their doings is made fairseeming to them; and allah does not guide the unbelieving people.
abin sani kawai, "jinkirtãwa" ƙãri ne a cikin kãfirci, anã ɓatar da waɗanda suka kãfirta game da shi. sunã halattar da watã a wata shẽkara kuma su haramtar da shi a wata shẽkara dõmin su dãce da adadin abin da allah ya haramta.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
Attenzione: contiene formattazione HTML nascosta