検索ワード: sauƙin (ハウサ語 - 英語)

コンピュータによる翻訳

人が翻訳した例文から、翻訳方法を学びます。

Hausa

English

情報

Hausa

sauƙin

English

 

から: 機械翻訳
よりよい翻訳の提案
品質:

人による翻訳

プロの翻訳者、企業、ウェブページから自由に利用できる翻訳レポジトリまで。

翻訳の追加

ハウサ語

英語

情報

ハウサ語

kuma ku bai wa mãtã sadãkõkĩnsu da sauƙin bãyarwa.

英語

and give the women [upon marriage] their [bridal] gifts graciously.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

ハウサ語

lalle ne, sũ, sun kasance bã su fãtar sauƙin wani hisãbi.

英語

for indeed they did not look forward to any reckoning,

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

ハウサ語

ana iya samun sauƙin alamun bayyanar cututtuka ta hanyar shan paracetamol (acetaminophen).

英語

mild symptoms may be relieved by taking paracetamol (acetaminophen).

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

ハウサ語

sa'an nan idan suka yãfe muku wani abu daga gare shi, da dãɗin rai, to, ku ci shi da jin dãɗi da sauƙin haɗiya.

英語

but if they give up willingly to you anything of it, then take it in satisfaction and ease.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

ハウサ語

kara amfani da wadannan wakilan ya dogara ne akan sauƙin amfani da ayyukan kashewa da sauri akan kwayoyin cuta koyaya ya kamata suyi amfani da matsayin sauyawa don wankin da ya dace saidai kuma idan babu ruwa ko sabulu.

英語

the increasing use of these agents is based on their ease of use and rapid killing activity against micro-organisms; however, they should not serve as a replacement for proper hand washing unless soap and water are unavailable.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

ハウサ語

kuma shĩ ne ya garwaya tẽkuna biyu, wannan mai dãdi, mai sauƙin haɗiya, kuma wannan gishiri gurɓatacce, kuma ya sanya wani shãmaki a tsakãninsu da kãriya mai shãmakacẽwa.

英語

and he it is who has made two seas to flow freely, the one sweet that subdues thirst by its sweetness, and the other salt that burns by its saltness; and between the two he has made a barrier and inviolable obstruction.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

ハウサ語

kuma ku bai wa mãtã sadãkõkĩnsu da sauƙin bãyarwa. sa'an nan idan suka yãfe muku wani abu daga gare shi, da dãɗin rai, to, ku ci shi da jin dãɗi da sauƙin haɗiya.

英語

and give the women (on marriage) their dower as a free gift; but if they, of their own good pleasure, remit any part of it to you, take it and enjoy it with right good cheer.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

ハウサ語

kuma lalle ne, kunã da abin lũra a cikin dabbõbin ni'ima; munã shãyar da ku daga abin da yake a cikin cikunansu, daga tsakãnin tukar tumbi da jini nõno tsantsan mai sauƙin haɗiya ga mãsu shã.

英語

and indeed in cattle is a lesson for you; we provide you drink from what is in their bellies – pure milk from between the excretion and the blood, palatable for the drinkers.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

ハウサ語

kuma idan ma'abucin wahala ya kasance (mawahalci) to, jinkirtãwa ake yi zuwa ga sauƙin al'amarinsa, kuma dã kun yi sadaka, shi ne mafi alhẽri a gare ku, idan kun kasance kuna sani.

英語

and if (the debtor) is in straitness, then let there be postponement until (he is in) ease; and that you remit (it) as alms is better for you, if you knew.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

人による翻訳を得て
7,764,000,102 より良い訳文を手にいれましょう

ユーザーが協力を求めています。



ユーザー体験を向上させるために Cookie を使用しています。弊社サイトを引き続きご利用いただくことで、Cookie の使用に同意していただくことになります。 詳細。 OK