検索ワード: mischievous (英語 - ハウサ語)

人による翻訳

プロの翻訳者、企業、ウェブページから自由に利用できる翻訳レポジトリまで。

翻訳の追加

英語

ハウサ語

情報

英語

help me against these mischievous people.”

ハウサ語

ka taimake ni a kan mutãnen nan maɓarnata."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

in fact, he is a mischievous, great liar.”

ハウサ語

Ã'a, shĩ dai gawurtaccen maƙaryaci ne mai girman kai!"

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

moses said, "you are certainly a mischievous person".

ハウサ語

mũsã ya ce masa, "lalle kai ɓatacce ne, bayyananne."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

he said: my lord! help me against the mischievous people.

ハウサ語

ya ce: "ya ubangijĩna! ka taimake ni a kan mutãnen nan maɓarnata."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

pay heed! it is they who are mischievous, but they do not have sense.

ハウサ語

to, lalle ne su, sũne mãsu ɓarna, kuma amma bã su sansancewa.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

lot said: “my lord, aid me against these mischievous people.”

ハウサ語

ya ce: "ya ubangijĩna! ka taimake ni a kan mutãnen nan maɓarnata."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

beware of their mischievous deception concerning some of the matters that god has revealed to you.

ハウサ語

to, idan sun juya bãya, to, ka sani cewa, kawai allah yana nufin ya sãme su da masĩfa ne sabõda sãshen zunubansu.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

it was said to saleh, “they will soon realise tomorrow who is the mischievous great liar.”

ハウサ語

zã su sani a gõbe, wãne ne gawurtaccen mai ƙaryar, mai girman kan?

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

those whose hearts are perverse, follow the unclear statements in pursuit of their own mischievous goals by interpreting them in a way that will suit their own purpose.

ハウサ語

to, amma waɗanda yake a cikin zukãtansu akwai karkata sai suna bin abin da yake da kamã da jũna daga gare shi, dõmin nẽman yin fitina da tãwĩlinsa.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and among them is one who accepts faith in it, and among them is one who does not accept faith in it; and your lord well knows the mischievous.

ハウサ語

kuma daga cikinsu akwai wanda yake yin ĩmãni da shi, kuma daga cikinsu akwai wanda bã ya yin ĩmãni da shi. kuma ubangijinka ne mafi sani ga maɓarnata.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

then after them, we sent moosa with our signs to firaun and his court members, but they did injustice to those signs; therefore see what sort of fate befell the mischievous!

ハウサ語

sa'an nan kuma mun aika musa, daga bãyansu, da ãyõyinmu zuwa ga fir'auna da majalisarsa, sai suka yi zãlunci game da su. to, dũbi yadda ãƙibar maɓarnata take.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and they denied them – whereas in their hearts they were certain of them – due to injustice and pride; therefore see what sort of fate befell the mischievous!

ハウサ語

kuma suka yi musunsu, alhãli zukãtansu sun natsu da su dõmin zãlunci da girman kai. to, ka dũbi yadda ãƙibar maɓarnata ta kasance.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

indeed firaun had achieved dominance in the earth and made its people subservient to him – seeing a group among them weak, he used to kill their sons and spare their women; he was indeed very mischievous.

ハウサ語

lalle ne fir'auna ya ɗaukaka a cikin ƙasa, kuma ya sanya mutãnenta ƙungiya-ƙungiya, yanã raunanar da wata jama'a daga gare su; yanã yanyanka ɗiyansu maza kuma yanã rãyar da mãtan. lalle shĩ ya kasance daga mãsu ɓarna.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and we agreed with moosa a covenant for thirty nights (of solitude) and completed it by adding ten to them, so the covenant of his lord amounted to forty nights in full; and moosa said to his brother haroon, “be my deputy over my people and make reform and do not allow the ways of the mischievous to enter.”

ハウサ語

kuma muka yi wa'adi ga mũsã da dare talãtin kuma muka cikã su da gõma, sai miƙatin ubangijinsa ya cika dare arba'in. kuma mũsã ya ce wa ɗan'uwansa, hãrũna: "ka maye mini a cikin mutãnena, kuma ka gyãra, kuma kada ka bi hanyar mãsu fasãdi."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

人による翻訳を得て
8,950,822,581 より良い訳文を手にいれましょう

ユーザーが協力を求めています。



ユーザー体験を向上させるために Cookie を使用しています。弊社サイトを引き続きご利用いただくことで、Cookie の使用に同意していただくことになります。 詳細。 OK