検索ワード: comforted (英語 - ハウサ語)

コンピュータによる翻訳

人が翻訳した例文から、翻訳方法を学びます。

English

Hausa

情報

English

comforted

Hausa

から: 機械翻訳
よりよい翻訳の提案
品質:

人による翻訳

プロの翻訳者、企業、ウェブページから自由に利用できる翻訳レポジトリまで。

翻訳の追加

英語

ハウサ語

情報

英語

eat, drink, and be comforted.

ハウサ語

"sai ki ci kuma ki sha kuma ki ji sanyi ga idãnunki.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

(muhammad), have we not comforted your heart,

ハウサ語

ba mu bũɗa maka zũciyarka ba (dõmin ɗaukar haƙuri da fahimta)?

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and the faithful ones whose hearts are comforted by the remembrance of god.

ハウサ語

waɗanda suka yi ĩmãni kuma zukãtansu sukan natsu da ambaton allah.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

so we returned you to your mother, that she may be comforted, and not sorrow.

ハウサ語

sai muka mayar da kai zuwa ga uwarka dõmin idonta ya yi sanyi kuma bã zã ta yi baƙin ciki ba.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

allah did not make this to be except as glad tidings for you, so that your hearts might be comforted.

ハウサ語

kuma allah bai sanya shi ba, fãce dõmin bushãra a gare ku, kuma dõmin zukãtanku su natsu da shi.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

that makes it likelier that they will be comforted and not feel unhappy, and all of them will be pleased with what you give them.

ハウサ語

wannan yã fi kusantar da sanyaya idãnunsu, kuma bã zã su yi baƙin ciki ba, kuma su yarda da abin da ka bã su, sũ duka.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

(then they were comforted with the good tidings): "yes, allah's help is near."

ハウサ語

to! lalle ne, taimakon allah yana kusa!

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

this is more proper, so that they will be comforted, and not be grieved, and be content with what you have given each one of them.

ハウサ語

wannan yã fi kusantar da sanyaya idãnunsu, kuma bã zã su yi baƙin ciki ba, kuma su yarda da abin da ka bã su, sũ duka.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and god ordained this only as good news for you so that your hearts might be comforted, help comes only from god, the powerful, the wise one,

ハウサ語

kuma allah bai sanya shi ba, fãce dõmin bushãra a gare ku, kuma dõmin zukãtanku su natsu da shi. taimako bai kasance ba fãce daga wurin allah, mabuwãyi, mai hikima.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

so we restored him to his mother that she might be comforted and not grieve, and that she might know that the promise of allah is true. but most of them know not.

ハウサ語

sai muka mayar da shi zuwa ga uwarsa dõmin idanunta su yi sanyi, kuma bã zã ta yi baƙin ciki ba, kuma dõmin ta san cẽwa lalle wa'adin allah gaskiya ne, amma kuma mafi yawansu ba su sani ba.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

thus did we restore moses to his mother that her eyes might be comforted and she might not grieve, and realise that the promise of allah was true. but most people are unaware of this.

ハウサ語

sai muka mayar da shi zuwa ga uwarsa dõmin idanunta su yi sanyi, kuma bã zã ta yi baƙin ciki ba, kuma dõmin ta san cẽwa lalle wa'adin allah gaskiya ne, amma kuma mafi yawansu ba su sani ba.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

so we returned him to his mother, that she might be comforted and not sorrow, and that she might know that the promise of god is true; but most of them do not know.

ハウサ語

sai muka mayar da shi zuwa ga uwarsa dõmin idanunta su yi sanyi, kuma bã zã ta yi baƙin ciki ba, kuma dõmin ta san cẽwa lalle wa'adin allah gaskiya ne, amma kuma mafi yawansu ba su sani ba.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

thus did we restore him to his mother, that her eye might be comforted, that she might not grieve, and that she might know that the promise of allah is true: but most of them do not understand.

ハウサ語

sai muka mayar da shi zuwa ga uwarsa dõmin idanunta su yi sanyi, kuma bã zã ta yi baƙin ciki ba, kuma dõmin ta san cẽwa lalle wa'adin allah gaskiya ne, amma kuma mafi yawansu ba su sani ba.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and whomsoever you desire of those whom you have set aside (her turn temporarily), it is no sin on you (to receive her again), that is better; that they may be comforted and not grieved, and may all be pleased with what you give them.

ハウサ語

kuma wadda ka nẽma daga waɗanda ka nĩsantar, to, bãbu laifi agare ka. wannan yã fi kusantar da sanyaya idãnunsu, kuma bã zã su yi baƙin ciki ba, kuma su yarda da abin da ka bã su, sũ duka.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

人による翻訳を得て
7,780,096,269 より良い訳文を手にいれましょう

ユーザーが協力を求めています。

ユーザー体験を向上させるために Cookie を使用しています。弊社サイトを引き続きご利用いただくことで、Cookie の使用に同意していただくことになります。 詳細。 OK