検索ワード: devotees (英語 - ハウサ語)

コンピュータによる翻訳

人が翻訳した例文から、翻訳方法を学びます。

English

Hausa

情報

English

devotees

Hausa

 

から: 機械翻訳
よりよい翻訳の提案
品質:

人による翻訳

プロの翻訳者、企業、ウェブページから自由に利用できる翻訳レポジトリまで。

翻訳の追加

英語

ハウサ語

情報

英語

they are among our faithful devotees.

ハウサ語

lalle, sunã daga bãyinmu mũminai.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and under god's eyes are devotees

ハウサ語

kuma allah mai gani ne ga bãyinsa.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

"enter thou, then, among my devotees!

ハウサ語

sabõbda haka, ka shiga cikin bãyina (mãsu bin umurui a dũniya).

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

surely the devotees will drink cups flavoured with palm blossoms

ハウサ語

lalle ne, mutãnen kirki zã su sha daga finjãlin giya abin gaurayarta yã kãsance kãfur ne.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

“as for my devotees, you have no authority over them.”

ハウサ語

"lalle ne bãyina, bã ka da wani ƙarfi a kansu.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

say, “o my devotees who have believed, keep your duty to your lord.

ハウサ語

ka ce: (allah ya ce): "yã bãyĩna waɗanda suka yi ĩmãni! ku bi ubangijinku da taƙawa.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

shincheonji devotees visiting daegu from wuhan were suspected to be the origin of the outbreak.

ハウサ語

masu bautar shincheonji da ke ziyartar daegu daga wuhan ana zargin su ne asalin barkewar.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

英語

a fountain where the devotees of allah do drink, making it flow in unstinted abundance.

ハウサ語

wani marmaro ne, daga gare shi bayin allah suke sha, suna ɓuɓɓugar da shi ɓuɓɓugarwa.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

this was so that we may avert both evil and lechery from him, for he was one of our chosen devotees.

ハウサ語

kãmar haka dai, dõmin mu karkatar da mummũnan aiki da alfãsha daga gare shi. lalle ne shi, daga bãyinmu zaɓaɓɓu yake.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

those deities can render them no help. yet these devotees act as though they were an army in waiting for them.

ハウサ語

bã zã su iya taimakonsu ba, alhãli kuwa sũ runduna ce wadda ake halartarwa (a cikin wutã).

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

"you will surely have no power over my devotees: your lord is sufficient as their protector."

ハウサ語

"lalle ne bãyina, bã ka da wani ƙarfi a kansu. kuma ubangijinka ya isa ya zama wakĩli."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

"journey by night with my devotees," (it was said); "you will certainly be pursued.

ハウサ語

(allah ya ce): "to, ka yi tafiyar dare da bayina, da dare. lalle kũ, waɗanda ake bĩ ne (dõmin a kãma ku.)"

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

and there is the type of man who gives his life to earn the pleasure of allah: and allah is full of kindness to (his) devotees.

ハウサ語

kuma akwai daga mutãne wanda yake sayar da ransa, dõmin nẽman yardar allah: kumaallah mai tausayi ga bãyi ne.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

"for, if thou dost leave (any of) them, they will but mislead thy devotees, and they will breed none but wicked ungrateful ones.

ハウサ語

"lalle ne, kai idan ka bar su, zã su ɓatar da bãyinka, kuma bã zã su haifi kowa ba fãce fãjiri mai yawan kãfirci"

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

devotees of ar-rahman are those who walk with humility on the earth, and when they are addressed by the ignorant, say: 'peace;"

ハウサ語

kuma bãyin mai rahama su ne waɗanda ke yin tafiya a kan ƙasa da sauƙi, kuma idan jãhilai sun yi musu magana, sai su ce: "salãma" (a zama lafiya).

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

(solomon) smiled, amused at her speech, and said: "o lord grant me that i should be grateful for the favours you have bestowed on me and my parents, and do good things of your pleasing; and admit me among your righteous devotees by your grace."

ハウサ語

sai ya yi murmushi yanã mai dãriya daga maganarta, kuma ya ce, "yã ubangijĩna! ka cũsa mini in gõde wa ni'imarka wadda ka ni'imta ta a gare ni da kuma ga mahaifãna biyu, kuma in aikata aiki na ƙwarai, wanda kake yarda da shi, kuma ka shigar da ni, sabõda rahamarka, a cikin bãyinka sãlihai."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

人による翻訳を得て
7,800,131,870 より良い訳文を手にいれましょう

ユーザーが協力を求めています。



ユーザー体験を向上させるために Cookie を使用しています。弊社サイトを引き続きご利用いただくことで、Cookie の使用に同意していただくことになります。 詳細。 OK