プロの翻訳者、企業、ウェブページから自由に利用できる翻訳レポジトリまで。
even though they make excuses.
kuma ko da yã jẽfa uzurorinsa (bã zã a saurãre shi ba).
最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:
i have hay fever though too
ina da zazzabi mai zafi ma
最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:
as though rubies and pearls.
kamar dai su yaƙũtu ne da murjãni.
最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:
as though they were frightened asses
kamar dai sũ, jãkuna firgitattu ne.
最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:
and it became as though reaped.
sai ta wãyi gari (baƙa ƙirin) kamar dare.
最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:
he said: even though we hate it?
kuma kõ dã mun kasance mãsu ƙĩ?"
最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 2
品質:
警告:見えない HTML フォーマットが含まれています
as though they never flourished therein.
kamar ba su zaunã ba a cikinsu.
最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:
even though we abhor [your faith]?
kuma kõ dã mun kasance mãsu ƙĩ?"
最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:
警告:見えない HTML フォーマットが含まれています
as though they had never dwelt therein.
kamar ba su zaunã ba a cikinsu.
最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:
even though you ask no recompense (for it).
kuma bã ka tambayar su wata lãdã a kansa.
最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:
as though they had never lived there before.
kamar dai ba su zauna a cikinta ba. to!
最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:
to god leads the right path, though some deviate.
kuma ga allah madaidaiciyar hanya take kuma daga gare ta akwai mai karkacẽwa.
最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:
he said: even though i show thee something plain?
ya ce: "ashe, kuma kõ dã nã zõ maka da wani, abu mai bayyanãwa?"
最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:
警告:見えない HTML フォーマットが含まれています
it may be that our lord will give us better than it in exchange.
"mai yiwuwa ne ubangijinmu ya musanya mana da wani abu da yã fi ta.
最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:
警告:見えない HTML フォーマットが含まれています
and do not exchange god’s covenant for a small price.
kada ku sayi 'yan kuɗi kaɗan da alkawarin allah.
最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:
he said: "what! even though we do detest (them)?
ya ce: "ashe! kuma kõ dã mun kasance mãsu ƙĩ?"
最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:
警告:見えない HTML フォーマットが含まれています
so rejoice in making such an exchange—that is the supreme triumph.
sabõda haka ku yi bushãra da cinikinku wanda kuka ƙulla da shi. kuma wancan shi ne babban rabo, mai girma.
最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:
but he who takes unbelief in exchange for belief only strays from the right path.
kuma wanda ya musanya kãfirci da ĩmãni, to, lalle ne yã ɓace tsakar hanya.
最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:
those who have traded faith in exchange for disbelief can never do any harm to god.
lalle ne, waɗanda suka sayi kãfirci da ĩmani, ba zã su cũci allah da kõme ba.
最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:
he said, 'would you have in exchange what is meaner for what is better?
ya ce: "kuna nẽman musanya abin da yake mafi ƙasƙanci da wanda yake mafi alhẽri? ku sauka wani birni (daga cikin birane), lalle ne, kuna da abin da kuka rõƙa.
最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:
警告:見えない HTML フォーマットが含まれています