検索ワード: indication (英語 - ハウサ語)

コンピュータによる翻訳

人が翻訳した例文から、翻訳方法を学びます。

English

Hausa

情報

English

indication

Hausa

 

から: 機械翻訳
よりよい翻訳の提案
品質:

人による翻訳

プロの翻訳者、企業、ウェブページから自由に利用できる翻訳レポジトリまで。

翻訳の追加

英語

ハウサ語

情報

英語

and if he had willed he would have made it still. then we have made the sun for it an indication.

ハウサ語

kuma dã yã so dã yã bar ta tsaye cif, sa'an nan muka sanya rãnã mai nũni a kanta.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and if he had pleased he would certainly have made it stationary; then we have made the sun an indication of it

ハウサ語

kuma dã yã so dã yã bar ta tsaye cif, sa'an nan muka sanya rãnã mai nũni a kanta.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

an fbc is one of the most common tests performed, and we hope this will give an approximate indication of overall numbers of blood tests performed.

ハウサ語

fbc shine daya daga cikin gwajin da aka saba yi, kuma muna fatan wannan zai ba da kusan alamar adadin lambobin gwajin jini da aka yi.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

英語

allah knows that you will remember them; but do not promise them secretly unless you speak kind words (only of indication).

ハウサ語

allah ya san cẽwa lalle ne ku za ku ambata musu (shi). kuma amma kada ku yi wa jũna alkawari da shia ɓõye, fãce dai ku faɗi magana sananniya.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

have you not considered your lord - how he extends the shadow, and if he willed, he could have made it stationary? then we made the sun for it an indication.

ハウサ語

ashe, ba ka dũba ba zuwa ga ubangijinka, yadda ya miƙe inuwa? kuma dã yã so dã yã bar ta tsaye cif, sa'an nan muka sanya rãnã mai nũni a kanta.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

" on 23 january, in reaction to the central authorities' decision to implement a transportation ban in wuhan, who representative gauden galea remarked that while it was ""certainly not a recommendation the who has made"", it was also ""a very important indication of the commitment to contain the epidemic in the place where it is most concentrated"" and called it ""unprecedented in public health history"".on 30 january, following confirmation of human-to-human transmission outside china and the increase in the number of cases in other countries, the who declared the outbreak a public health emergency of international concern (pheic), the sixth pheic since the measure was first invoked during the 2009 swine flu pandemic. "

ハウサ語

a 23 ga watan janairu a yayin da yake mayar da martani game da matakin hana safara da hukumomin tsakiya suka dauka jami’in hukumar who gauden galea ya furta cewa “ a gaskiya wannan bata daga cikin shawara da who ta bada” kuma “ matakin ne babba na jawo bala’in inda tafi taruwa. yace hakan hatsari ne a tarihin kiwon lafiya. bayan tabbatuwar kamuwa da cutar tsakina mutum da mutum a 30 ga watan janairu a wajen china tare da karuwar adadin wadanda suka kamu da cutar a sauran kasashe hukumar who ta kaddamar da barkewar a matsayin lamari na samar da lafiyar jama’a gaggawa wanda ta shafi kasashe, wannan shina kaddamarwa na shida bayan na farkon da ya faru yayin da aka samu barkewar annobar cutar swine flu na shakarar 2009.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

人による翻訳を得て
8,035,969,350 より良い訳文を手にいれましょう

ユーザーが協力を求めています。



ユーザー体験を向上させるために Cookie を使用しています。弊社サイトを引き続きご利用いただくことで、Cookie の使用に同意していただくことになります。 詳細。 OK