검색어: fly peper (영어 - 하우사어)

컴퓨터 번역

인적 번역의 예문에서 번역 방법 학습 시도.

English

Hausa

정보

English

fly peper

Hausa

 

부터: 기계 번역
더 나은 번역 제안
품질:

인적 기여

전문 번역가, 번역 회사, 웹 페이지 및 자유롭게 사용할 수 있는 번역 저장소 등을 활용합니다.

번역 추가

영어

하우사어

정보

영어

man will fly from his brother,

하우사어

rãnar da mutum yake gudu daga ɗan'uwansa.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

on the day when the heavens will swiftly fly

하우사어

rãnar da samã ke yin mõtsi tanã kai kãwo.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and the mountains shall violently fly about.

하우사어

kuma duwãtsu nã tafiya sunã shũɗẽwa.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

the day on which a man shall fly from his brother,

하우사어

rãnar da mutum yake gudu daga ɗan'uwansa.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

so when they felt our punishment, lo! they began to fly

하우사어

sai a lõkacin da suka hangi azãbarmu, sai gã su sunã gudu daga gare ta.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

man shall say on that day: whither to fly to?

하우사어

mutum zai ce a rãn nan "ina wurin gudu?"

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

therefore fly to allah, surely i am a plain warner to you from him.

하우사어

sabõda haka ku gudu zuwa ga allah, lalle nĩ mai gargaɗi kawai ne a gare ku, mai bayyanannen gargaɗi.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and he said: surely i fly to my lord; he will guide me.

하우사어

kuma (ibrahĩm] ya ce: "lalle, nĩ mai tafiya ne zuwa ga ubangijĩna, zai shiryar da ni."

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

surely our houses are exposed; and they were not exposed; they only desired to fly away.

하우사어

kuma wata ƙungiya daga gare su na nẽman izni ga annabi sunãcẽwa, "lalle gidãjenmu kuranye suke," alhãli kuwa bã kuranye suke ba, bã su da nufin kome fãce gudu.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

say: flight shall not do you any good if you fly from death or slaughter, and in that case you will not be allowed to enjoy yourselves but a little.

하우사어

ka ce: "gudun nan bã zai amfãne ku ba daga mutuwa ko kisa. kuma har in kun gudu, bã zã a jĩshe ku dãɗĩ ba fãce kaɗan."

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

a parable is presented, so listen to it: those you invoke besides god will never create a fly, even if they banded together for that purpose. and if the fly steals anything from them, they cannot recover it from it.

하우사어

an buga wani misãli, sai ku saurãra zuwa gare shi. lalle ne waɗanda kuke kira baicin allah, bã zã su halitta ƙudã ba, kõ da sun tãru gare shi, kuma idan ƙudãn ya ƙwãce musu wani abu, bã zã su kuɓutar da shi ba daga gare shi.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

연관성이 낮은 일부 인적 번역은 숨겨져 있습니다.
연관성이 낮은 결과 표시.

인적 기여로
7,740,489,695 더 나은 번역을 얻을 수 있습니다

사용자가 도움을 필요로 합니다:



당사는 사용자 경험을 향상시키기 위해 쿠키를 사용합니다. 귀하께서 본 사이트를 계속 방문하시는 것은 당사의 쿠키 사용에 동의하시는 것으로 간주됩니다. 자세히 보기. 확인