검색어: ambatacce (하우사어 - 영어)

컴퓨터 번역

인적 번역의 예문에서 번역 방법 학습 시도.

Hausa

English

정보

Hausa

ambatacce

English

 

부터: 기계 번역
더 나은 번역 제안
품질:

인적 기여

전문 번역가, 번역 회사, 웹 페이지 및 자유롭게 사용할 수 있는 번역 저장소 등을 활용합니다.

번역 추가

하우사어

영어

정보

하우사어

kuma amma yanã jinkirta musu zuwa ga ajali ambatacce.

영어

but he grants them respite until an appointed term.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

하우사어

idan kun yi mu'ãmalar bãyar da bãshi zuwa ga wani ajali ambatacce, sai ku rubũta shi.

영어

when ye contract a debt for a fixed term, record it in writing.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

하우사어

sa'an nan ya riƙe wanda ya hukunta mutuwa a kansa kuma ya saki gudar, har zuwa ga ajali ambatacce.

영어

during people's sleep he withholds those souls which he has decreed to die and releases the others for an appointed time.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

하우사어

kuma bã dõmin wata kalma ba wadda ta gabãta daga ubangijinka, da kuma ajali ambatacce haƙĩƙa, dã azãbarta kasance mai lazimta.

영어

and but for a decree that had already gone forth from thy lord, and a term already fixed, the judgment would have been inevitable (in this world).

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

하우사어

kuma dã allah yanã kãma mutãne da zãluncinsu, dã bai bar wata dabba ba a kan ƙasa. kuma amma yanã jinkirta musu zuwa ga ajali ambatacce.

영어

and if allah were to impose blame on the people for their wrongdoing, he would not have left upon the earth any creature, but he defers them for a specified term.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

하우사어

sa'an nan kuma ya daidaita a kan al'arshi, kuma ya hõre rãnã da watã, kõwane yanã gudãna zuwa ga ajali ambatacce.

영어

and he it is who has made the sun and the moon subservient (to a law), each running its course till an appointed term.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

하우사어

idan kun yi mu'ãmalar bãyar da bãshi zuwa ga wani ajali ambatacce, sai ku rubũta shi. kuma wani marubuci ya yi rubũtu a tsakaninku da ãdalci.

영어

o believers, when you negotiate a debt for a fixed term, draw up an agreement in writing, though better it would be to have a scribe write it faithfully down; and no scribe should refuse to write as god has taught him, and write what the borrower dictates, and have fear of god, his lord, and not leave out a thing.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

하우사어

shi ne wanda ya halitta ku daga lãkã, sa'an nan kuma ya yanka ajali alhãli wani ajali ambatacce yanã wurinsa. sa'an nan kuma ku kunã yin shakka.

영어

he it is created you from clay, and then decreed a stated term (for you). and there is in his presence another determined term; yet ye doubt within yourselves!

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

하우사어

sa'an nan ku tũba zuwa gare shi, ya jiyar da ku dãɗi, jiyarwa mai kyau zuwa ga ajali ambatacce, kuma ya bai wa dukkan ma'abucin, girma girmansa.

영어

he will provide you with a good provision for a specified term and grant his grace to every meritorious person.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

하우사어

kuna da waɗansu abũbuwan amfãni a cikinta (dabbar hadaya) har ya zuwa ga wani ajali ambatacce, sa'an nan kuma wurin halattãta zuwa ga ¦ãkin 'yantacce ne.

영어

for you the animals marked for sacrifice are benefits for a specified term; then their place of sacrifice is at the ancient house.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

인적 기여로
7,742,620,856 더 나은 번역을 얻을 수 있습니다

사용자가 도움을 필요로 합니다:



당사는 사용자 경험을 향상시키기 위해 쿠키를 사용합니다. 귀하께서 본 사이트를 계속 방문하시는 것은 당사의 쿠키 사용에 동의하시는 것으로 간주됩니다. 자세히 보기. 확인