검색어: i'm sorry for what i did to you (영어 - 하우사어)

컴퓨터 번역

인적 번역의 예문에서 번역 방법 학습 시도.

English

Hausa

정보

English

i'm sorry for what i did to you

Hausa

 

부터: 기계 번역
더 나은 번역 제안
품질:

인적 기여

전문 번역가, 번역 회사, 웹 페이지 및 자유롭게 사용할 수 있는 번역 저장소 등을 활용합니다.

번역 추가

영어

하우사어

정보

영어

you will remember what i say to you.

하우사어

"to zã ku ambaci abin da nake gaya muku, kuma inã fawwala al'amarina zuwa ga allah.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

i repent for what i asked you to do and i am the first to believe in you."

하우사어

nã tũba zuwa gare ka, kuma ni ne farkon mũminai."

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

woe to you for what you utter.

하우사어

kuma bone yã tabbata a gare ku sabõda abin da kuke siffantãwa.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 2
품질:

영어

receive what i have given to you and give us thanks."

하우사어

sabõda haka ka riƙi abin da nã bã ka, kuma ka kasance daga mãsu gõdiya."

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

do not be sorry for them, nor be distressed for what they devise.

하우사어

kuma kada ka yi baƙin ciki a kansu, kuma kada ka kasance a cikin ƙuncin rai daga abin da suke ƙullãwa na mãkirci.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

what i did was not done by my own command.

하우사어

kuma ban yi shi ba daga umurnĩna.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

my people, i do not ask any reward for what i have preached to you. no one can give me my reward except my creator.

하우사어

"yã ku mutãnena! bã ni tambayar ku wata ijãra a kansa, ijãrata ba ta zama ba, fãce ga wanda ya ƙãga halittata.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

i did a mistake to send a code to you which i wanted to send to my sistet

하우사어

na yi kuskure na aiko muku da code wanda nake so in aika zuwa sistet dina

마지막 업데이트: 2022-05-02
사용 빈도: 1
품질:

추천인: 익명

영어

i have no desire to do, out of opposition to you, what i am asking you not to do.

하우사어

kuma bã ni nufin in sãɓa muku zuwa ga abin da nake hana ku daga gare shi.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

추천인: 익명

영어

and woe to you for what you allege [about allah].

하우사어

kuma bone yã tabbata a gare ku sabõda abin da kuke siffantãwa.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

추천인: 익명

영어

and you will remember what i [now] say to you, and i entrust my affair to allah.

하우사어

"to zã ku ambaci abin da nake gaya muku, kuma inã fawwala al'amarina zuwa ga allah.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

추천인: 익명
경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

he said: blame me not for what i forgot, and do not constrain me to a difficult thing in my affair.

하우사어

ya ce: "kada ka kãma ni da abin da na manta kuma kada ka kallafa mini tsanani ga al'amarĩna."

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

추천인: 익명
경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

if you turn away, i have conveyed to you what i was sent to you with; and my lord will replace you with another people, and you will not cause him any harm.

하우사어

idan kun jũya, haƙĩƙa, nã iyar muku abin da aka aiko ni da shi zuwa gare ku. kuma ubangijĩna yanã musanya waɗansu mutãne, waɗansunku su maye muku.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

추천인: 익명

영어

thus god, the powerful, the wise, sends revelation to you as he did to those before you.

하우사어

kamar wancãn (asĩrin) allah, mabuwayi, mai hikima, ke yin wahayi zuwa gare ka da zuwa ga waɗanda ke gabãninka.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

추천인: 익명

영어

how would it be if some affliction hit them for what their hands have forwarded? then, they would come to you swearing by allah, 'we sought only kindness and conciliation'

하우사어

to, yaya, idan wata masĩfa ta sãme su, sabõda abin da hannuwansu suka gabãtar sa'an nan kuma su je maka sunã rantsuwa da allah cẽwa, "ba mu yi nufin kõme ba sai kyautatawa da daidaitãwa."?

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

추천인: 익명
경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

he said: o musa! surely i have chosen you above the people with my messages and with my words, therefore take hold of what i give to you and be of the grateful ones.

하우사어

lalle ne nĩ, nã zãɓe ka bisa ga mutãne da manzancina, kuma da maganãta. sabõda haka ka riƙi abin da nã bã ka, kuma ka kasance daga mãsu gõdiya."

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

추천인: 익명
경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

o you who believe! if an evil-doer comes to you with a report, look carefully into it, lest you harm a people in ignorance, then be sorry for what you have done.

하우사어

yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! idan fãsiƙi yã zo muku da wani babban lãbãri, to, ku nẽmi bayãni, dõmin kada ku cũci waɗansu mutãne a cikin jãhilci, sabõda haka ku wãyi gari a kan abin da kuka aikata kunã mãsu nadãma.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

추천인: 익명

영어

he said: "only god has the knowledge. i only convey to you what i have been sent with. but i see you are a foolish people."

하우사어

ya ce: "ilimi a wurin allah kawai yake, kuma inã iyar maku abin da aka aiko ni da shi, kuma amma inã ganin, kũ, wasu mutãne ne, kunã jãhiltar gaskiya."

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

추천인: 익명
경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

i did indeed convey to you the messages for which i was sent by my lord: i gave you good counsel, but how shall i lament over a people who refuse to believe!"

하우사어

haƙĩƙa, nã iyar muku da sãƙonnin ubangijina, kuma nã yi muku nasĩha! to, yãya zan yi baƙin ciki a kan mutãne kãfirai?"

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

추천인: 익명
경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

he said, "do not take me to task for what i have forgotten, and do not be hard on me on account of what i have done!"

하우사어

ya ce: "kada ka kãma ni da abin da na manta kuma kada ka kallafa mini tsanani ga al'amarĩna."

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

추천인: 익명
경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

인적 기여로
7,791,699,078 더 나은 번역을 얻을 수 있습니다

사용자가 도움을 필요로 합니다:



당사는 사용자 경험을 향상시키기 위해 쿠키를 사용합니다. 귀하께서 본 사이트를 계속 방문하시는 것은 당사의 쿠키 사용에 동의하시는 것으로 간주됩니다. 자세히 보기. 확인