검색어: portents (영어 - 하우사어)

컴퓨터 번역

인적 번역의 예문에서 번역 방법 학습 시도.

English

Hausa

정보

English

portents

Hausa

 

부터: 기계 번역
더 나은 번역 제안
품질:

인적 기여

전문 번역가, 번역 회사, 웹 페이지 및 자유롭게 사용할 수 있는 번역 저장소 등을 활용합니다.

번역 추가

영어

하우사어

정보

영어

lo! therein verily are portents!

하우사어

lalle a cikin wancan akwai ãyõyi.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

that was (one) of the portents of allah.

하우사어

wannan abu yanã daga ãyõyin allah.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

for what day are these (portents) deferred?

하우사어

domin babbar rãnar da aka yi wa ajali.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

lo! herein indeed are portents for folk who heed.

하우사어

lalle a cikin wannan akwai ãyõyi ga mutãne mãsu saurãrãwa.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and we gave them portents wherein was a clear trial.

하우사어

kuma muka bã su, daga ãyõyin mu'ujizõji, abin da yake a cikinsa, akwai ni'ima bayyananna

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

i shall show you my portents, but ask me not to hasten.

하우사어

sabõda haka kada ku nẽmiyin gaggãwa.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and of his portents are the ships, like banners on the sea;

하우사어

kuma akwai daga ãyõyinsa, jirãge mãsu gudãna a cikin tẽku kamar duwãtsu.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and in the earth are portents for those whose faith is sure.

하우사어

kuma a cikin ƙasã akwai ãyõyi ga mãsu yaƙĩni.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and of his portents are the night and the day and the sun and the moon.

하우사어

kuma akwai daga ãyõyinsa, dare da yini, da rãnã da watã.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

naught hindereth us from sending portents save that the folk of old denied them.

하우사어

kuma bãbu abin da ya hana mu, mu aika da ãyõyi fãce sabõda mutãnen farko sun ƙaryata game da su.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

say: portents are with allah only, and i am but a plain warner.

하우사어

"ka ce: "su ãyõyi a wurin allah kawai suke, kuma lalle ni mai gargaɗi kawai ne, mai bayyanãwa."

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

thus allah bringeth the dead to life and showeth you his portents so that ye may understand.

하우사어

kamar wancan ne allah yake rãyar da matattu, kuma ya nũna muku ayõyinsa, tsammãninku kuna hankalta.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and say: praise be to allah who will show you his portents so that ye shall know them.

하우사어

kuma ka ce: "gõdiya ta tabbata ga allah. zai nũna muku ãyõyinsa, har ku sansu."

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

lo! therein indeed are portents for every steadfast, grateful (heart).

하우사어

lalle a cikin wancan akwai ãyõyi ga dukan mai haƙuri, mai gõdiya.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and we have made the sky a roof withheld (from them). yet they turn away from its portents.

하우사어

kuma mun sanya sama rufi tsararre, alhãli kuwa su daga ãyõyinta mãsu bijirẽwa ne.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

we shall show them our portents on the horizons and within themselves until it will be manifest unto them that it is the truth.

하우사어

zã mu nũna musu ãyõyinmu a cikin sãsanni da kuma cikin rãyukansu, har ya bayyana a gare su cẽwã lalle (alƙur'ãni), shi ne gaskiya.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and in your creation, and all the beasts that he scattereth in the earth, are portents for a folk whose faith is sure.

하우사어

kuma a cikin halittarku da abin da ke watsuwa na dabba akwai ãyõyi ga mutãne mãsu yaƙĩni.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

lo! herein verily are portents, for lo! we are ever putting (mankind) to the test.

하우사어

lalle ne a cikin wancan akwai ãyõyi, ko da yake mun kasance, haƙẽƙa' mãsu jarrabãwa.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and of his portents is the creation of the heaven and the earth, and of whatever beasts he hath dispersed therein. and he is able to gather them when he will.

하우사어

kuma akwai daga ãyõyinsa, halittar sammai da ƙasa da abin da ya wãtsa a cikinsu na dabba alhãli kuwa shĩ mai ĩko ne ga tãra su, a lõkacin da yake so.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and of his portents (is this): that thou seest the earth lowly, but when we send down water thereon it thrilleth and groweth.

하우사어

kuma akwai daga ãyõyinsa cẽwa lalle kai kanã ganin ƙasã ƙẽƙasasshiya, to, idan mun saukar da ruwa a kanta, sai ta girgiza kuma ta kumbura.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

인적 기여로
7,744,665,905 더 나은 번역을 얻을 수 있습니다

사용자가 도움을 필요로 합니다:



당사는 사용자 경험을 향상시키기 위해 쿠키를 사용합니다. 귀하께서 본 사이트를 계속 방문하시는 것은 당사의 쿠키 사용에 동의하시는 것으로 간주됩니다. 자세히 보기. 확인