검색어: stop saying i wish and start saying i will (영어 - 하우사어)

컴퓨터 번역

인적 번역의 예문에서 번역 방법 학습 시도.

English

Hausa

정보

English

stop saying i wish and start saying i will

Hausa

 

부터: 기계 번역
더 나은 번역 제안
품질:

인적 기여

전문 번역가, 번역 회사, 웹 페이지 및 자유롭게 사용할 수 있는 번역 저장소 등을 활용합니다.

번역 추가

영어

하우사어

정보

영어

saying, ‘i am your exalted lord!’

하우사어

sai ya ce: "nĩ ne ubangijinku mafi ɗaudaka."

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

my people, do as you wish and i will do (as i believe).

하우사어

"kuma ya mutãnena! ku yi aiki a kan hãlinku.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

saying, "i am your lord, most high".

하우사어

sai ya ce: "nĩ ne ubangijinku mafi ɗaudaka."

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 2
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

saying, 'i have consumed wealth abundant'?

하우사어

yana cẽwa "na halakarda dũkiya mai yawa,"

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

it will be a day when the wrongdoer will bite his hands, saying, ‘i wish i had followed the apostle’s way!

하우사어

kuma rãnar da azzãlumi yake cĩzo a kan hannayensa, yanã cẽwa "ya kaitõna! (a ce dai) na riƙi hanya tãre da manzo!

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

having thus harmed his own soul, he entered his garden saying, "i do not think this will ever perish,

하우사어

kuma ya shiga gõnarsa, alhãli yanã mai zãlunci ga kansa, ya ce: "bã ni zaton wannan zã ta halaka har abada."

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

saying: "i am alone your lord, the highest of them all."

하우사어

sai ya ce: "nĩ ne ubangijinku mafi ɗaudaka."

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

he turned away from them saying: 'i conveyed to you, my nation, the messages of my lord and advised you.

하우사어

sai ya jũya daga barinsu, kuma ya ce: "yã mutãnena! haƙĩƙa, nã iyar muku da sãƙonnin ubangijina, kuma nã yi muku nasĩha!

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

then he supplicated to his lord, (saying): 'i am overcome, help me'

하우사어

sabõda haka, ya kira ubangijinsa (ya ce), "lalle nĩ, an rinjãye ni, sai ka yi taimako."

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

and so he called unto his lord, saying, 'i am vanquished; do thou succour me!'

하우사어

sabõda haka, ya kira ubangijinsa (ya ce), "lalle nĩ, an rinjãye ni, sai ka yi taimako."

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

but when the two hosts sighted each other, he withdrew upon his heels, saying, 'i am quit of you; for i see what you do not see.

하우사어

to, a lõkacin da ƙungiya biyu suka haɗu, ya kõma a kan digãdigansa, kuma ya ce: "lalle ne nĩ barrantacce ne daga gare ku!

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

yet when the two armies appeared face to face, he turned back and fled, saying: "i am not with you, for i can see what you cannot perceive.

하우사어

to, a lõkacin da ƙungiya biyu suka haɗu, ya kõma a kan digãdigansa, kuma ya ce: "lalle ne nĩ barrantacce ne daga gare ku!

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

then their lord hearkened unto them saying: i let not the work of a worker amongst you to waste, man or woman, one of you from the other.

하우사어

sabõda haka ubangijinsu ya karɓa musu cẽwa, "lallene nĩ bã zan tozartar da aikin wani mai aiki ba daga gare ku, namiji ne ko kuwa mace, sãshenku daga sãshe.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

and when they went in to yusuf. he lodged his brother with himself, saying: i am your brother, therefore grieve not at what they do.

하우사어

kuma a lõkacin da suka shiga wajen yũsufu, ya tattara ɗan'uwansa zuwa gare shi, ya ce: "lalle nĩ ne ɗan'uwanka, sabõda haka kada ka yi baƙin ciki da abin da suka kasance sunã aikatãwa."

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

and ruin closed in on his crops, and so he began wringing his hands over what he had invested in it, as it lays fallen upon its trellises. and he was saying, “i wish i never associated anyone with my lord.”

하우사어

kuma aka halaka dukan 'ya'yan itãcensa, sai ya wãyi gari yanã jũyar da tãfunansa biyu, sabõda abin da ya kashe a cikinta, alhãli kuwa ita tanã kwance a kan rassanta, kuma yanã cẽwa, "kaitõna, dã dai ban tãra wani da ubangijina ba!"

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

remember job when he called on his lord saying, "i have been afflicted with great distress: but you are the most merciful of the merciful."

하우사어

kuma da ayyũba a sã'ad da ya yi kiran ubangijinsa, (ya ce:) "lalle nĩ, cũta ta shãfe ni, alhãli kuwa kai ne mafi rahamar mãsu rahama."

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

(he boasts and shows off) saying, "i have spent a great deal of money (for the cause of god)".

하우사어

yana cẽwa "na halakarda dũkiya mai yawa,"

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

if you have any doubts as to their honesty, detain them and let them take an oath after the prayer, each one of them saying, "i swear by god that my testimony is true. i am not selling the truth for a paltry price even though the beneficiary would be one of my relatives.

하우사어

kunã tsare su daga bãyan salla har su yi rantsuwa da allah; idan kun yi shakka: "bã mu sayen kuɗi da shi, kõ dã ya kasance ma'abucin zumunta kuma bã mu ɓõye shaidar allah.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

(remember) when you sought help of your lord and he answered you (saying): "i will help you with a thousand of the angels each behind the other (following one another) in succession."

하우사어

a lõkacin da kuke nẽman ubangijinku tairnako, sai ya karɓa muku cẽwa: "lalle ne nĩ, mai taimakon ku ne da dubu daga malã'iku, jẽre."

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

and follow not (o man i.e., say not, or do not or witness not, etc.) that of which you have no knowledge (e.g. one's saying: "i have seen," while in fact he has not seen, or "i have heard," while he has not heard).

하우사어

kuma kada ka bi abin da bã ka da ilmi game da shi.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

연관성이 낮은 일부 인적 번역은 숨겨져 있습니다.
연관성이 낮은 결과 표시.

인적 기여로
7,784,831,170 더 나은 번역을 얻을 수 있습니다

사용자가 도움을 필요로 합니다:



당사는 사용자 경험을 향상시키기 위해 쿠키를 사용합니다. 귀하께서 본 사이트를 계속 방문하시는 것은 당사의 쿠키 사용에 동의하시는 것으로 간주됩니다. 자세히 보기. 확인