전문 번역가, 번역 회사, 웹 페이지 및 자유롭게 사용할 수 있는 번역 저장소 등을 활용합니다.
by oath of (mount) tur.
inã rantsuwa da ¦ũr (dũtsen mũsã).
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
we called him from the right side of the mountain tur, and brought him close to reveal our secret.
kuma muka kira shi daga gẽfen dũtse na dãma kuma muka kusanta shi yanã abõkin gãnãwa.
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
now when moses had fulfilled the term, and was travelling with his family, he perceived a fire in the direction of mount tur.
to, a lokacin da mũsã ya ƙãre adadin kuma yanã tafiya da iyãlinsa, sai ya tsinkãyi wata wutã daga gẽfen dũtse (¦ũr).
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
children of israel, we saved you from your enemy and promised to settle you on the right side of the peaceful mount tur (sinai)
yã banĩ isrã'ĩla! lalle mun tsẽrar da ku daga maƙiyinku, kuma mun yi muku wa'adi a gẽfen dũtsen nan na dãma, kuma mun sassaukar da darɓa da tattabaru dõminku.
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
(children of israel) when we made a covenant with you, raised mount tur (sinai) above you, and told you to receive devotedly what we had revealed to you and to listen to it, you said that you had listened but you disobeyed.
kuma a lõkacin da muka riƙi alkawarinku kuma muka ɗaukaka dutse a bisa gare ku, (muka ce:) "ku riƙi abin da muka kãwo muku da ƙarfi kuma ku ji" suka ce: "mun ji kuma mun ƙi."
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다
연관성이 낮은 일부 인적 번역은 숨겨져 있습니다.
연관성이 낮은 결과 표시.