Via de voorbeelden van menselijke vertaling trachten te leren vertalen.
Van professionele vertalers, bedrijven, webpagina's en gratis beschikbare vertaalbronnen.
god multiplies for whom he wills.
kuma allah yana riɓinyawa ga wanda ya so.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
and allah multiplies [his reward] for whom he wills.
kuma allah yana riɓinyawa ga wanda ya so.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
allah multiplies to whom he will, allah is the embracer, the knower.
kuma allah yana riɓinyawa ga wanda ya so. kuma allah mawadãci ne, masani.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
so god multiplies unto whom he will; god is all-embracing, all-knowing.
kuma allah yana riɓinyawa ga wanda ya so. kuma allah mawadãci ne, masani.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
surely allah does not do injustice to the weight of an atom, and if it is a good deed he multiplies it and gives from himself a great reward.
lalle ne, allah bã ya zãluncin gwargwadon nauyin zarra, idan ta kasance alhẽri ce, zai riɓanya ta, kuma ya kãwo daga gunsa ijãra mai girma.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
god does not wrong any one, not even the equal of an atom; and if men do good he multiplies it by two, and adds a great reward of his own.
lalle ne, allah bã ya zãluncin gwargwadon nauyin zarra, idan ta kasance alhẽri ce, zai riɓanya ta, kuma ya kãwo daga gunsa ijãra mai girma.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
(he is) the creator of the heavens and the earth: he has made for you pairs from among yourselves, and pairs among cattle: by this means does he multiply you: there is nothing whatever like unto him, and he is the one that hears and sees (all things).
(shĩ ne) mai ƙãga halittar sammai da ƙasa, ya sanya muku ma'aura daga jinsinku, kuma (ya sanya) daga dabbõbi maza da mãtã, yanã halitta ku a cikinsu, wani abu bai zama kamar tamkarsa ba, kuma shĩ ne mai ji, mai gani.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit: