Via de voorbeelden van menselijke vertaling trachten te leren vertalen.
Van professionele vertalers, bedrijven, webpagina's en gratis beschikbare vertaalbronnen.
ainsi que les hauts palmiers aux régimes superposés,
da itãcen dabĩno dõgãye, sunã da'ya'yan itãce gunda mãsu hauhawar jũna.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
n'avez-vous pas vu comment allah a créé sept cieux superposés
"ba ku ga yadda allah ya halitta wasu sammai bakwai ɗabaƙõƙĩ a kan jũna ba?"
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
Waarschuwing: Bevat onzichtbare HTML-opmaak
et s'ils voient tomber des fragments du ciel, ils disent: «ce sont des nuages superposés».
kuma idan sun ga wani ɓaɓɓake daga samã yãnã fãɗuwa, sai su ce wani girgije ne, mai hauhawar jũna.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
celui qui a créé sept cieux superposés sans que tu voies de disproportion en la création du tout miséricordieux. ramène [sur elle] le regard.
shi ne wanda ya halitta sammai bakawi, ɗabaƙõƙi a kan jũna, bã za ka ga goggociya ba a cikin halittar (allah) mai rahama.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
et c'est lui qui, du ciel, a fait descendre l'eau. puis par elle, nous fîmes germer toute plante, de quoi nous fîmes sortir une verdure, d'où nous produisîmes des grains, superposés les uns sur les autres; et du palmier, de sa spathe, des régimes de dattes qui se tendent.
kuma shi ne ya saukar da ruwa daga sama, muka fitar da tsiron dukkan kõme game dã shi, sa'an nan muka fitar da kõre daga gare shi, muna fitar da kwãya ɗamfararriya daga gare shi (kõren), kuma daga dabĩno daga hirtsinta akwai dumbuje-dumbuje makusanta, kuma (muka fitar) da gõnaki na inabõbi da zãitũni da rummãni, mãsu kamã da jũna da wasun mãsu kama da jũna.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit: