Via de voorbeelden van menselijke vertaling trachten te leren vertalen.
Van professionele vertalers, bedrijven, webpagina's en gratis beschikbare vertaalbronnen.
yana tsakiyar kirji
it is in the center of the chest
Laatste Update: 2020-08-25
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
yana cikin kirji na
it is in my chest
Laatste Update: 2020-08-25
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
ina da ciwo a kirji na
i've got pain in my chest
Laatste Update: 2020-08-25
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
daidai a tsakiyar kirji na
right in the middle of my chest
Laatste Update: 2020-08-25
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
daidai yake a tsakiyar kirji na
it is right in the center of my chest
Laatste Update: 2020-08-25
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
ina fama da ciwon kirji wasu lokuta
occasionally i have some chest pain
Laatste Update: 2020-08-25
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
na damu kwarai da wannan zafin kirji
i've very concerned of this chest pain
Laatste Update: 2020-08-25
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
eh ina fama da ciwo cikin kirji na sosai
well i've been having a strong pain in my chest
Laatste Update: 2020-08-25
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
da kyau lokacin da nake da wannan zafi a kirji na
well when i have that pain in my chest
Laatste Update: 2020-08-25
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
ina jin zafi a kirji a nan a gaban sashin kirjina
i feel a pain in the chest here in the front part of the chest
Laatste Update: 2020-08-25
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
kuna da rashin numfashi tare da wannan zafin kirji?
do you have any shortness of breath with that chest pain?
Laatste Update: 2020-08-25
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
amma matsala mafi mahimmanci yanzu shine wannan ciwon kirji
but a more important problem now is this chest pain
Laatste Update: 2020-08-25
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
amma ya kamata mubu dauke kowane ciwon kirji da matuƙar mahimmanci
but we need to treat every chest pain with the utmost seriousness
Laatste Update: 2020-08-25
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
kuma a lõkacin da manzanninmu suka je wa lũɗu ya ɓãta rai sabõda su, kuma yã ƙuntata ga kirji sabõda su.
and when our messengers came to lot, he was distressed for them and felt for them great discomfort.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
rashin lafiya cikin hoton rediyon kirji ana samun shi a cikin mafi yawan marasa lafiya na covid-19 kuma an nuna su ta hanyar inuwa biyu na inuwa ko kuma gilashin ƙasa a cikin huhu.
abnormalities in chest radiography are found in most covid-19 patients and featured by bilateral patchy shadows or ground glass opacity in the lungs.
Laatste Update: 2020-08-25
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
wani gaggarumin bincike a china ta kwatanta sakamakon hoton kirji da na kwayoyin halitta inda ta gano karancin samar da hakikanin hoton kumuwar cutar. ta gano cewa kwayar cutar ta fiye sauri kuma ta fi hadari ta kara da bada shawara na a sauya hanyar wajen gwajin cututuka a wuraren da annobar ke da yawa.
a large study in china compared chest ct results to pcr and demonstrated that though imaging is less specific for the infection, it is faster and more sensitive, suggesting its consideration as a screening tool in epidemic areas.
Laatste Update: 2020-08-25
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
alamun gaggawa sun kunshi wahalan numfashi, ciwon kirji ko matsi, rikicewa, wahalan tashiwa, da shudaden fuska ko lebuna; ana shawarar ganin likita da gaggawa idan aka ga wadannan alamu.
emergency symptoms include difficulty breathing, persistent chest pain or pressure, confusion, difficulty waking, and bluish face or lips; immediate medical attention is advised if these symptoms are present.
Laatste Update: 2020-08-25
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
"wani bita da aka yi game da wallafe-wallafen maris na 2020 ya kammala cewa ""hotunan rediyo na kirji ba su da ƙima sosai game da ganewar asali a farkon matakai, alhali ct [ƙididdigar tomography] binciken na iya kasancewa har ma kafin bayyanar cututtuka. """
" a march 2020 literature review concluded that ""chest radiographs are of little diagnostic value in early stages, whereas ct [computed tomography] findings may be present even before symptom onset."" "
Laatste Update: 2020-08-25
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
Waarschuwing: Bevat onzichtbare HTML-opmaak