Via de voorbeelden van menselijke vertaling trachten te leren vertalen.
Van professionele vertalers, bedrijven, webpagina's en gratis beschikbare vertaalbronnen.
per coloro che credono e saranno generosi, ci sarà ricompensa grande.
to, waɗannan da suka yi ĩmãni daga cikinku, kuma suka ciyar, sunã da wani sakamako mai girma.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
non avrete la vera pietà, finché non sarete generosi con ciò che più amate.
bã zã ku sãmi kyautatãwa ba, sai kun ciyar daga abin da kuke so.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
ecco, siete invitati ad essere generosi per la causa di allah, ma qualcuno di voi è avaro.
ga ku, ya ku waɗannan! anã kiran ku dõmin ku ciyar ga tafarkin allah, sa'an nan daga cikinku akwai mai yin rõwa.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
temete allah per quello che potete, ascoltate, obbedite e siate generosi: ciò è un bene per voi stessi.
sai ku bi allah da taƙawa gwargwadon abin da kuka sãmi ĩko. kuma ku saurãra kuma ku yi ɗã'ã, kuma ku ciyar, ya fi zama alhẽri gare ku.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
quelli che con i loro beni sono generosi per la causa di allah, sono come un seme da cui nascono sette spighe e in ogni spiga ci sono cento chicchi.
sifar waɗanda suke ciyar da dũkiyõyinsu a cikin hanyar allah, kamar sifar ƙwãyã ce wadda ta tsirar da zangarniya bakwai, a cikin kõwace zangarniya akwai ƙwãya ɗari.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
essi sono coloro cui verrà data ricompensa doppia per la loro perseveranza, per aver respinto il male con il bene e per essere stati generosi di quello che noi abbiamo concesso loro.
waɗancan anã ba su lãdarsu sau biyu, sabõda haƙurin da suka yi, kuma da kyautatãwa suna tunkuɗewar mũnanãwa kuma daga abin da muka azũrtã susunã ciyarwa.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
coloro che rispondono al loro signore, assolvono all'orazione, si consultano vicendevolmente su quel che li concerne e sono generosi di ciò che noi abbiamo concesso loro;
da waɗanda suka karɓa kira ga ubangijinsu, kuma suka tsayar da salla, kuma al'amarinsu shãwara ne a tsakãninsu, kuma daga abin da muka azurta su sunã ciyarwa.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
perché non siete generosi per la causa di allah, quando ad allah [appartiene] l'eredità dei cieli e della terra?
kuma me ya sãme ku, bã zã ku ciyar ba dõmin ɗaukaka kalmar allah, alhãli kuwa gãdon sammai da ƙasã na allah ne?
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
qualcuno di loro si è assunto un impegno di fronte ad allah: “se ci darà della sua grazia, saremo certamente generosi e saremo gente del bene”.
kuma daga cikinsu akwai wadɗanda suka yi wa allah alkawari, "lalle ne idan ya kãwo mana daga falalarsa, haƙĩƙa, munãbãyar da sadaka, kuma lalle ne munã kasancẽwa, daga sãlihai."
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
Waarschuwing: Bevat onzichtbare HTML-opmaak
cosa avrebbero avuto da rimproverarsi, se avessero creduto in allah e nell'ultimo giorno e fossero stati generosi di quello che allah aveva loro concesso? allah ben li conosce!
kuma mẽne ne a kansu, idan sun yi ĩmãni da allah, kumada rãnar lãhira, kuma sun ciyar da abin da allah yã azurtã su, kuma allah ya kasance, gare su, masani?
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
a chi sarà stato generoso e timorato
to, amma wanda ya yi kyauta, kuma ya yi taƙawa.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit: