Tentando aprender a traduzir a partir dos exemplos de tradução humana.
A partir de tradutores profissionais, empresas, páginas da web e repositórios de traduções disponíveis gratuitamente
sai ƙungiyõyi suka sãɓa a tsakãninsu. to, bone yã tabbata ga waɗanda suka yi zãlunci daga azãbar yini mai raɗaɗi!
किन्तु उनमें के कितने ही गिरोहों ने आपस में विभेद किया। अतः तबाही है एक दुखद दिन की यातना से, उन लोगों के लिए जिन्होंने ज़ुल्म किया
Última atualização: 2014-07-03
Frequência de uso: 1
Qualidade:
a lõkacin da ƙungiyõyi biyu daga gare ku suka yi niyyar su karye, kuma allah ne majiɓincinsu, don haka, ga allah mũminai sai su dogara.
जब तुम्हारे दो गिरोहों ने साहस छोड़ देना चाहा, जबकि अल्लाह उनका संरक्षक मौजूद था - और ईमानवालों को तो अल्लाह ही पर भरोसा करना चाहिए
Última atualização: 2014-07-03
Frequência de uso: 1
Qualidade:
"kuma lalle ne mũ, akwai sãlaihai a cikinmu, kuma akwai a cikinmu waɗanda ba haka bã mun kasance ƙungiyõyi dabam-dabam."
"और यह कि हममें से कुछ लोग अच्छे है और कुछ लोग उससे निम्नतर है, हम विभिन्न मार्गों पर है
Última atualização: 2014-07-03
Frequência de uso: 1
Qualidade:
Aviso: contém formatação HTML invisível
waɗannan ƙungiyõyi biyu ne mãsu husũma, sun yi husũma ga sha'anin ubangijinsu. to, waɗanda suka kãfirta an yanka musu waɗansu tufafi daga wata irin wuta, anã zuba tafasasshen ruwa daga bisa kãwunansu.
ये दो विवादी हैं, जो अपने रब के विषय में आपस में झगड़े। अतः जिन लोगों ने कुफ्र किया उनके लिए आग के वस्त्र काटे जा चुके है। उनके सिरों पर खौलता हुआ पानी डाला जाएगा
Última atualização: 2014-07-03
Frequência de uso: 1
Qualidade:
"lalle ne wata ãyã tã kasance a gare ku a cikin ƙungiyõyi biyu da suka haɗu; ƙungiya guda tana yãƙi a cikin hanyar allah, da wata kãfira, suna ganin su ninki biyu nãsu, a ganin ido. kuma allah yana ƙarfafa wanda yake so da taimakonsa. lalle ne a cikin wannan, hakĩƙa, akwai abin kula ga maabũta basĩra.
तुम्हारे लिए उन दोनों गिरोहों में एक निशानी है जो (बद्र की) लड़ाई में एक-दूसरे के मुक़ाबिल हुए। एक गिरोह अल्लाह के मार्ग में लड़ रहा था, जबकि दूसरा विधर्मी था। ये अपनी आँखों देख रहे थे कि वे उनसे दुगने है। अल्लाह अपनी सहायता से जिसे चाहता है, शक्ति प्रदान करता है। दृष्टिवान लोगों के लिए इसमें बड़ी शिक्षा-सामग्री है
Última atualização: 2014-07-03
Frequência de uso: 1
Qualidade:
Aviso: contém formatação HTML invisível