Tentando aprender a traduzir a partir dos exemplos de tradução humana.
De: Tradução automática
Sugerir uma tradução melhor
Qualidade:
A partir de tradutores profissionais, empresas, páginas da web e repositórios de traduções disponíveis gratuitamente
those who like to publicize indecency among the believers will face painful torment in this world and in the life to come.
lalle ne waɗanda ke son alfãsha ta wãtsu ga waɗanda suka yi ĩmãni sunã da azãba mai raɗaɗi a cikin dũniya da lãhira.
Última atualização: 2014-07-03
Frequência de uso: 1
Qualidade:
god likes to turn to you, but those who are lost in the pleasures of the flesh wish to turn you astray, far away.
kuma allah yanã nufin ya karɓi tũbarku. kuma waɗanda suke bin sha'awõyi suna nufin ku karkata, karkata mai girma.
Última atualização: 2014-07-03
Frequência de uso: 1
Qualidade:
did they not make a covenant (with god) in the book not to speak any thing other than the truth about god and to study its contents well? the life hereafter is much better for the pious ones.
shin, ba a karɓi alkawarin littãfi ba a kansu cẽwa kada su faɗa ga allah, fãce gaskiya, alhãli kuwa sun karanta abin da yake a cikinsa, kuma gidan lãhira ne mafi alhẽriga wanda ya yi taƙawa?
Última atualização: 2014-07-03
Frequência de uso: 1
Qualidade:
he has sent down upon you in the book: 'when you hear god's signs being disbelieved and made mock of, do not sit with them until they plunge into some other talk, or else you will surely be like to them.'
kuma lalle ne yã sassaukar muku a cikin littãfi cẽwa idan kun ji ãyõyin allah, anã kãfirta da su, kuma anã izgili da su, to, kada ku zauna tãre da sũ, sai sun shiga cikin wani lãbãri. lalle ne kũ, a lõkacin nan misãlinsu kuke.
Última atualização: 2014-07-03
Frequência de uso: 1
Qualidade:
Algumas traduções humanas com pouca relevância foram ocultadas.
Mostrar resultados de pouca relevância.