Обучается переводу с помощью примеров, переведенных людьми.
Добавлены профессиональными переводчиками и компаниями и на основе веб-страниц и открытых баз переводов.
“and do not give the people their goods diminished, and do not roam the earth causing turmoil.”
"kuma kada ku nakasa wa mutãne abũbuwansu kuma kada ku yi fasãdi a cikin ƙasa kuna mãsu ɓarna."
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
Предупреждение: Содержит скрытое HTML-форматирование
measure and weigh in full with justice, and do not give the people their goods diminished, and do not roam about in the earth causing turmoil.”
ku cika mũdu da sikẽli da ãdalci, kuma kada ku naƙasta wa mutãne kãyansu, kuma kada ku yi ɓarnã a cikin ƙasa kunã mãsu fasãdi."
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
Предупреждение: Содержит скрытое HTML-форматирование
no female bears or brings forth, save with his knowledge; and none is given long life who is given long life neither is any diminished in his life, but it is in a book.
kuma wata mace bã ta yin ciki, kuma bã ta haihuwa, fãce da saninsa, kuma bã zã a rãyar da wanda ake rãyarwa ba, kuma bã zã a rage tsawon ransa ba fãce yanã a cikin littãfi.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
no female beareth or bringeth forth but with his knowledge. and no aged man growth old, nor is aught diminished of his life, but it is in a book; verily for allah that is easy.
kuma wata mace bã ta yin ciki, kuma bã ta haihuwa, fãce da saninsa, kuma bã zã a rãyar da wanda ake rãyarwa ba, kuma bã zã a rage tsawon ransa ba fãce yanã a cikin littãfi. lalle, wancan mai sauki ne ga allah.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
no female conceives or delivers except with his knowledge, and no elderly person advances in years, nor is anything diminished of his life, but it is [recorded] in a book.
kuma wata mace bã ta yin ciki, kuma bã ta haihuwa, fãce da saninsa, kuma bã zã a rãyar da wanda ake rãyarwa ba, kuma bã zã a rage tsawon ransa ba fãce yanã a cikin littãfi.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
and allah created you of dust, then of the life-germ, then he made you pairs; and no female bears, nor does she bring forth, except with his knowledge; and no one whose life is lengthened has his life lengthened, nor is aught diminished of one's life, but it is all in a book; surely this is easy to allah.
kuma allah ne ya halitta ku daga turɓãya, sa'an nan daga ɗigon maniyyi, sa'an nan ya sanya ku surkin maza da mãtã. kuma wata mace bã ta yin ciki, kuma bã ta haihuwa, fãce da saninsa, kuma bã zã a rãyar da wanda ake rãyarwa ba, kuma bã zã a rage tsawon ransa ba fãce yanã a cikin littãfi.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество: