Обучается переводу с помощью примеров, переведенных людьми.
Добавлены профессиональными переводчиками и компаниями и на основе веб-страниц и открытых баз переводов.
lasciali mangiare e godere per un periodo, lusingati dalla speranza, ben presto sapranno.
ka bar su su ci kuma su ji dãdi, kuma gũri ya shagaltar da su, sa'an nan da sannu zã su sani.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
egli è colui che vi ha messo a disposizione il mare, affinché possiate mangiare pesce freschissimo e trarne gioielli con i quali vi adornate.
kuma shĩ ne ya hõrẽ tẽku dõmin ku ci wani nama sãbõ daga gare shi, kuma kunã fitarwa, daga gare shi, ƙawã wadda kuke yin ado da ita.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
continuarono insieme e giunsero nei pressi di un abitato. chiesero da mangiare agli abitanti, ma costoro rifiutarono l'ospitalità.
sai suka tafi, har a lõkacin da suka je wa mutãnen wata alƙarya, suka nẽmi mutãnenta da su bã su abinci, sai suka ƙi su yi musu liyãfa.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
perché non gli viene lanciato un tesoro [dal cielo]? non ha neppure un suo giardino di cui mangiare [i frutti]?”.
"kõ kuwa a jẽfo wata taska zuwa gare shi, kõ kuwa wata gõna ta kasance a gare shi, yanã ci daga gare ta?"
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
Предупреждение: Содержит скрытое HTML-форматирование
dissero: “vogliamo mangiare da essa. così i nostri cuori saranno rassicurati, sapremo che tu hai detto la verità e ne saremo testimoni”.
suka ce: "munã nufin mu ci daga gare shi ne, kuma zukãtanmu su natsu kuma mu san cewa lalle ne, kã yi mana gaskiya, kuma mu kasance daga mãsu shaida a kansa."
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
Предупреждение: Содержит скрытое HTML-форматирование