Обучается переводу с помощью примеров, переведенных людьми.
От: Машинный перевод
Предложите лучший перевод
Качество:
Добавлены профессиональными переводчиками и компаниями и на основе веб-страниц и открытых баз переводов.
he has no associate.
"bãbu abõkin tãrayya a gare shi.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
Предупреждение: Содержит скрытое HTML-форматирование
the sovereignty on that day will be that of allah (the one who has no partners).
mulki a rãnar nan ga allah yake, yanã hukunci a tsakãninsu.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
and the man who believed said: "o my people!
kuma wannan da ya yi ĩmãni ya ce: "ya mutãnẽna!
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
Предупреждение: Содержит скрытое HTML-форматирование
he has no fear of its sequel.
kuma bã ya tsõron ãƙibarta (ita halakãwar).
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
so today he has no friend here,
"sabõda haka, a yau, a nan, bã ya da masõyi."
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
Предупреждение: Содержит скрытое HTML-форматирование
that is why he has no friend today,
"sabõda haka, a yau, a nan, bã ya da masõyi."
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
Предупреждение: Содержит скрытое HTML-форматирование
man has no other guardian besides him. he allows none to share his sovereignty.
bã su da wani majiɓinci baicinsa kuma bã ya tãrayya da kõwa a cikin hukuncinsa."
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
Предупреждение: Содержит скрытое HTML-форматирование
and who has no desire for the religion of abraham, except he who fooled himself?
kuma wãne ne yake gudu daga aƙĩdar ibrãhĩm, fãce wanda ya jãhilta ga ransa?
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
how could the one who is the originator of the heavens and the earth and who has no companion, have a son? he created all things and has absolute knowledge of all things.
mafarin halittar sammai da ƙasa. yãya ɗã zai zama a gare shi alhãli kuwa mãta ba ta kasance ba, a gare shi, kuma ya halitta dukkan, kõme, kuma shĩ, game da dukan kõme, masani ne?
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
he is just a man who has fabricated a lie against allah, and we will not believe in him.’
"bai zama kõwa ba fãce namiji, ya ƙirƙira ƙarya ga allah, kuma ba mu zama, sabõda shi, mãsu ĩmãni ba."
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
Предупреждение: Содержит скрытое HTML-форматирование
among the people is he who says, “our lord, give us in this world,” yet he has no share in the hereafter.
ka bã mu a cikin dũniya! kuma bã ya da wanirabo a cikin lãhira.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
and when he would have fallen upon the man who was an enemy unto them both, he said: o moses!
to, a lõkacin da mũsã ya yi nufin ya damƙi wanda yake maƙiyi ne a gare su, (mai nẽman ãgajin) ya ce, "ya mũsã!
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
Предупреждение: Содержит скрытое HTML-форматирование
allah will make the man who obeys allah and his messenger enter the gardens beneath which rivers flow. he will abide there for ever.
wanda ya yi ɗã'a ga allah da manzonsa, (allah) zai shigar da shi gidãjen aljanna (waɗanda) ɗõramu suna gudana daga ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu, kuma wannan shi ne rabo babba.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
"he is only a man who has invented a lie against allah, but we are not going to believe in him."
"bai zama kõwa ba fãce namiji, ya ƙirƙira ƙarya ga allah, kuma ba mu zama, sabõda shi, mãsu ĩmãni ba."
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
Предупреждение: Содержит скрытое HTML-форматирование
he, who invokes another deity along with god, a deity of whose divinity he has no proof, will be brought to account by his lord.
kuma wanda ya kira, tãre da allah, waɗansu abũbuwan bautãwa na dabam, bã yanã da wani dalĩli game da shĩ (kiran) ba, to hisãbinsa yanã wurin ubangijinsa kawai.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
if a man perishes having no children, but he has a sister, she shall receive a half of what he leaves, and he is her heir if she has no children.
idan mutum ya halaka, ba shi da, rẽshe kuma yana da 'yar'uwa, to, tana da rabin abin da ya bari, kuma shi yana gãdon ta, idan wani rẽshe bai kasance ba a gare ta.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
he to whom belongs the sovereignty of the heavens and the earth: who has begotten no son: who has no partner in his sovereignty: who created each and every thing and then ordained its destiny.
wanda yake da mulkin sammai da ƙasa kuma bai riƙi abin haihuwa ba, kuma abõkin tãrayya bai kasance a gare shi ba a cikin mulkinsa kuma ya halitta dukan kowane abu, sa'an nan ya ƙaddara shi ƙaddarãwa.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
and say, "all praise is due to god who has never begotten a son and who has no partner in his kingdom; nor does anyone aid him because of any weakness of his.
kuma ka ce: "gõdiyã ta tabbata ga allah wanda bai riƙi ɗã ba kuma abõkin tãrayya bai kasance a gare shi ba a cikin mulkinsa, kuma wani masõyi sabõda wulãkancin bai kasance a gare shi ba."
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
Предупреждение: Содержит скрытое HTML-форматирование
but he had no authority over them,- except that we might test the man who believes in the hereafter from him who is in doubt concerning it: and thy lord doth watch over all things.
kuma bã ya da wani dalĩli a kansu fãce dai dõmin mu san wanda yake yin ĩmãni da lãhira daga wanda yake a cikin shakka daga gare ta. kuma ubangijinka, a kan kõme, mai tsaro ne.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
verily! he has no power over those who believe and put their trust only in their lord (allah).
lalle ne shi, bã shi da wani ƙarfi a kan waɗanda suka yi ĩmãni, kuma sunã dõgara ga ubangijinsu.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
Несколько пользовательских переводов с низким соответствием были скрыты.
Показать результаты с низким соответствием.