Обучается переводу с помощью примеров, переведенных людьми.
Добавлены профессиональными переводчиками и компаниями и на основе веб-страниц и открытых баз переводов.
men når dere har trådt ut av pilegrimens hellige status, da kan dere drive jakt.
kuma idan kun kwance harama, to, ku yi farauta.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
si: «gud sendte skriften.» og la dem så drive sin lek med ord.
ka ce: "allah," sa'an nan ka bar su a cikin sharhõliyarsu sunã wãsã.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
Предупреждение: Содержит скрытое HTML-форматирование
så la dem prate og drive sitt spill, til de møter den dag som er stilt dem i utsikt.
sabõda haka, ka ƙyãlẽ su, su kũtsa kuma su yi wãsã har su haɗu da yininsu, wanda ake yi musu wa'adi da shi.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
men gud skal lære dem å drive ap! han vil la dem ture frem i deres oppsetsighet på deres blinde ferd.
allah yana yin izgili gare su kuma yana taimakon su a cikin ɓatarsu, suna ɗimuwa.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
det finnes slike som byr frem underholdende historier, for å føre folk bort fra guds veier i uvitenhet og for å drive ap med det.
kuma akwai daga cikin mutãne wanda ke sayen tãtsuniyõyi dõmin ya ɓatar da mutãne daga hanyar allah, bã da wani ilmi ba, kuma ya riƙe ta abin izgili!
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
planteetere er tillatt for dere, unntatt det som særskilt nevnes. men dere må ikke anse det fritt å drive jakt når dere er sakralisert for pilegrimsritualet.
an halatta muku dabbobin jin dãɗi fãce abin da ake karantãwa a kanku, bã kunã mãsu halattar da farauta ba alhãli kuwa kunã mãsu harama.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
vend tilbake til dem, og si at vi vil komme til dem med en hær som de ikke rår med, og drive dem ut derfra, ydmyket og fornedret.»
"ka kõma zuwa gare su. sa'an nan lalle munã je musu da rundunõni, bãbu wata tãɓukawa gare su game da su, kuma lalle munã fitar da su daga gare ta, sunã mafi wulãkantuwa, kuma sunã ƙasƙantattu."
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
Предупреждение: Содержит скрытое HTML-форматирование
og vi sa: «adam, dette er en fiende for deg og din hustru. la ham ikke drive dere ut av paradisets have, så du blir ulykkelig.
sai muka ce: "ya Ãdamu! lalle ne wannan maƙiyi ne gare ka da kuma ga mãtarka, sabõda haka kada ya fitar da ku daga aljanna har ku wahala."
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
Предупреждение: Содержит скрытое HTML-форматирование
de er et vakkert syn for dere når dere driver dem hjem om kvelden, og drar ut med dem om morgenen på beite.
kuma kunã da kyau a cikinsu a lõkacin da suke kõmõwa daga kĩwo da maraice da lõkacin da suke sakuwã.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество: