Att försöka lära sig översätta från mänskliga översättningsexempel.
Från professionella översättare, företag, webbsidor och fritt tillgängliga översättningsdatabaser.
so they gain nothing from their earnings.
bã su iya amfani da kõme daga abin da suka sanã'anta.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
and the evil of their earnings coiled upon them.
sai (sakamakon) mũnãnan abin da suka aikata ya same su.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
allah will recompense each soul according to its earnings.
dõmin allah ya sãkã wa kõwane rai da abin da ya tsuwurwurta.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
therefore their earnings did not in the least benefit them.
sa'an nan abin da suka kasance sunã tsirfantãwa bai wadãtar ga barinsu ba.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
you will see many of them hastening towards sin and transgression and devouring unlawful earnings.
kuma kana ganin mãsu yawa daga gare su, sunã tseren gaugawa a cikin zunubi da zãlunci da cinsu ga haram.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
not at all – but rather their earnings have heaped rust upon their hearts.
a'aha! bã haka ba, abin da suka kasance suna aikatãwa dai, yã yi tsãtsa a cikin zukãtãnsu.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
on that day every soul shall be recompensed for its earnings and on that day none shall be wronged.
yau anã sãka wa kõwane rai a game da abin da ya aikata, bãbu zãlunci a yau.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
and the evils of their earnings will appear to them, and that which they mocked at will encompass them.
mũnãnan ayyuka da suka aikata, suka bayyana a gare su, kuma abin da suka kasance sunã yi, na izgili, ya wajaba a kansu.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
and give up the open and hidden sins; those who earn sins will soon receive the punishment of their earnings.
kuma ku bar bayyanannen zunubi da ɓõyayyensa. lalle ne waɗanda suke tsiwurwurin zunubi za a sãka musu da abin da suka kasance sunã kamfata.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
and whoever earns sin, his earnings will only be against himself; and allah is the knowing, wise.
kuma wanda ya yi tsirfanci zunubi, to yanã tsirfarsa ne a kan kansa kawai. kuma allah yã kasance masani, mai hikima.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
hell is behind them. their worldly earnings shall not avail them, nor those whom they took as protectors instead of allah.
gaba gare su (a lãhira) akwai jahannama, kuma abin da suka sanã'anta bã ya wadãtar da su daga kõme, kuma abũbuwan da suka riƙa majiɓinta, baicin allah, bã su wãdatar da su daga kõme.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
listeners to falsehoods, eaters of illicit earnings. if they come to you, judge between them, or turn away from them.
mãsu yawan saurãre ga ƙarya ne, mãsu yawan ci ga haram, to, idan sun zo maka, sai ka yi hukunci a tsakãninsu kõ ka bijira daga gare su.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
eschew all sin, open or secret: those who earn sin will get due recompense for their "earnings."
kuma ku bar bayyanannen zunubi da ɓõyayyensa. lalle ne waɗanda suke tsiwurwurin zunubi za a sãka musu da abin da suka kasance sunã kamfata.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
Varning: Innehåller osynlig HTML-formatering
these are they who traduce those who give alms cheerfully, from among the believers, and those who find not anything to give but their hard earnings: at them they scoff.
waɗanda suke aibanta mãsu yin alhẽri daga mummunaia cikin dũkiyõyin sadaka, da waɗanda ba su sãmu fãce iyãkar ƙõƙarinsu, sai sanã yi musu izgili.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
therefore the evils of their earnings befell them; and those who are unjust among them – soon the evils of the earnings will befall them, and they cannot escape.
sai (sakamakon) mũnãnan abin da suka aikata ya same su. kuma waɗanda suka yi zãlunci daga waɗannan, (sakamakon) munãnan abin da suka aikata zai sãme su, kuma ba su zama mabuwãya ba.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
they who taunt those of the faithful who give their alms freely, and those who give to the extent of their earnings and scoff at them; allah will pay them back their scoffing, and they shall have a painful chastisement.
waɗanda suke aibanta mãsu yin alhẽri daga mummunaia cikin dũkiyõyin sadaka, da waɗanda ba su sãmu fãce iyãkar ƙõƙarinsu, sai sanã yi musu izgili. allah yanã yin izgili gare su.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
(spend) for the poor who are restricted while in allah's cause, who cannot travel in the land (for earning) – the unwise think they are wealthy because of their restraint; you will recognise them by their faces; they do not seek from people in order to avoid grovelling; and allah knows whatever you spend in charity.
(ciyarwar a yĩ ta) ga matalautan nan waɗanda aka tsare a cikin hanyar allah, ba su iya tafiyar fatauci a cikin ƙasa, jãhilin hãlinsu yana zaton su wadãtattu sabõda kãmun kai kana sanin su da alãmarsu, ba su rõƙon mutãne da nãcẽwa. kuma abin da kuka ciyar daga alhẽri, to, lalle allah gare shi masani ne.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
Vissa mänskliga översättningar med låg relevans har dolts.
Visa resultat med låg relevans.