Att försöka lära sig översätta från mänskliga översättningsexempel.
Från professionella översättare, företag, webbsidor och fritt tillgängliga översättningsdatabaser.
you are not insane, by the munificence of your lord.
kai, sabõda ni'imar ubangijinka, bã mahaukaci kake ba.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
by the munificence of your lord; this is the great success.
sabõda falala daga ubangijinka. wancan shi ne babban rabo, mai girma.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
the munificence and favour of allah; and allah is all knowing, wise.
bisa ga falala daga allah da ni'ima. kuma allah masani ne, mai hikima.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
and give glad tidings to the believers that for them is allah’s extreme munificence.
kuma ka yi bushãra ga mũminai cẽwa, sũnã da falalamai girma daga allah.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
with what (munificence) my lord hath pardoned me and made me of the honoured ones!
"game da gãfarar da ubangijjĩna ya yi mini, kuma ya sanya ni a cikin waɗanda aka girmama."
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
Varning: Innehåller osynlig HTML-formatering
in order to reward those who believed and did good deeds, by his munificence; indeed he does not like the disbelievers.
dõmin ya sãkã wa waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, daga falalarsa. lalle allah bã ya son kafirai.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
this is allah’s munificence, which he may give to whomever he wills; and allah is extremely munificent.
waccan wata falalar allah ce yanã bãyar da ita ga wanda yake so. kuma allah ne ma'abũcin dukan falala mai girma.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
and among his signs is your sleeping during the night and day, and your seeking his munificence; indeed in this are signs for people who heed.
kuma akwai daga cikin ãyõyinsa, barcinku a cikin dare da rãna, da nẽmanku ga falalarsa. lalle a cikin wannan akwai ãyõyi ga mutãne mãsu saurãrãwa.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
in order that he may reward them with goodness in full, and further increase it with his munificence; indeed he is oft forgiving, most appreciative.
dõmin (allah) zai cika musu sakamakonsu, kuma ya ƙarã musu daga falalarsa. lalle shi mai gãfara ne, mai gõdiya.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
and he accepts the prayers of those who accept faith and do good deeds, and gives them a greater reward by his munificence; and for the disbelievers is a severe punishment.
kuma yanã karɓa wa waɗannan da suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma yanã ƙãra musu (sakamako) daga falalarsa. kuma kãfirai sunã da wata azãba mai tsanani.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
and were it not for allah’s munificence and his mercy upon you and that allah is the acceptor of repentance, the wise – he would then have unveiled you.
kuma bã dõmin falalar allah ba a kanku, da rahamarsa, kuma cẽwa allah mai karɓar tũba ne, mai hikima!
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
and among them are those who made a covenant with allah that, “if he gives us by his munificence, we will surely give charity and surely become righteous.”
kuma daga cikinsu akwai wadɗanda suka yi wa allah alkawari, "lalle ne idan ya kãwo mana daga falalarsa, haƙĩƙa, munãbãyar da sadaka, kuma lalle ne munã kasancẽwa, daga sãlihai."
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
Varning: Innehåller osynlig HTML-formatering
and among his signs is that he sends winds heralding glad tidings, to make you taste his mercy, and so that the ships may sail by his command, and so that you may seek his munificence, and for you to give thanks.
kuma akwai daga ãyõyinsa, ya aika iskõki mãsu bãyar da bushãra kuma dõmin ya ɗanɗana muku daga rahamarsa, kuma dõmin jirãgen ruwa su gudãna da umurninsa, kuma dõmin ku nẽma daga falalarsa, fãtanku zã ku gode.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
say, “upon allah’s munificence and upon his mercy – upon these should the people rejoice”; that is better than all their wealth and possessions.
sai su yi farin ciki da wannan." shĩ ne mafi alhẽri daga abin da suke tãrãwa.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
Varning: Innehåller osynlig HTML-formatering
and (the booty is) also for the poor migrants who were expelled from their homes and their wealth, seeking allah’s munificence and his pleasure, and aiding allah and his noble messenger; it is they who are the truthful.
(ku yi mãmãki) ga matalauta mãsu hijira waɗanda aka fitar daga gidãjẽnsu da dũkiyõyinsu, sunã nẽman falala daga allah da kuma yarda, kuma sunã taimakon allah da manzonsa! waɗannan sũ ne mãsu gaskiya.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet: