Att försöka lära sig översätta från mänskliga översättningsexempel.
Från professionella översättare, företag, webbsidor och fritt tillgängliga översättningsdatabaser.
there they found a wall about to tumble down, and so he set it up.
sai suka sãmi wani bango a cikinta yanã nufin ya karye, sai (halliru) ya tãyar da shi mĩƙe.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
and the sinners will see the fire, and will realize that they will tumble into it. they will find no deliverance from it.
kuma mãsu laifi suka ga wutã suka tabbata lalle ne, sũ mãsu, auka mata ne, kuma ba su sãmi majũya ba daga gare ta.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
water comes out of some rocks when they are torn apart and others tumble down in awe before god. god does not ignore what you do.
ko mafi tsananin ƙeƙashewa. kuma lalle ne daga duwãtsu, haƙĩka, akwai abin da maremari suke ɓuɓɓuga daga gare shi, kuma lalle ne daga gare su, haƙĩƙa, akwai abin da yake tsatstsagewa har ruwa ya fita daga gare shi, kuma lalle ne, haƙĩƙa, daga gare su, haƙĩƙa, akwai da yake fãɗõwa dõmin tsõron allah, kuma allah bai zama gãfili ba daga barin abin da kuke aikatãwa.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
is he who founds his building on the fear of allah and his pleasure, better or he who founds his building on the brink of a crumbling edge so that it will tumble with him into the fire of gehenna?
shin, wanda ya sanya harsãshin gininsa a kan taƙawa daga allah da yarda, shi ne mafi alhẽri kõ kuwa wanda ya sanya harsãshin gininsa a kan gãɓar rãmi mai tusgãwa? sai ya rũsa da shi a cikin wutar jahannama.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
is he who founds his structure upon piety and acceptance from god better, or he who founds his structure on the brink of a cliff that is about to tumble, so it tumbles with him into the fire of hell?
shin, wanda ya sanya harsãshin gininsa a kan taƙawa daga allah da yarda, shi ne mafi alhẽri kõ kuwa wanda ya sanya harsãshin gininsa a kan gãɓar rãmi mai tusgãwa? sai ya rũsa da shi a cikin wutar jahannama.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
for there are some rocks out of which springs gush forth, and others which split open, and water issues out of them; then there are some which tumble down for fear of allah. and allah is not unaware of what you are doing.