İnsan çevirisi örneklerinden çeviri yapmayı öğrenmeye çalışıyor.
Kimden: Makine Çevirisi
Daha iyi bir çeviri öner
Kalite:
Profesyonel çevirmenler, işletmeler, web sayfaları ve erişimin serbest olduğu çeviri havuzlarından.
a spring at which those drawn close to god will drink.
(wato) wani marmaro ne wanda muƙarrabai ke sha daga gare shi.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
say "(the knowledge) of the unseen certainly belongs to god.
to, ka ce: "abin sani kawai, gaibi ga allah yake. sai ku yi jira.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
Uyarı: Görünmez HTML biçimlendirmesi içeriyor
(they try to find out which of the intercessors) are closer to god.
waɗanne ne suke mafĩfĩta a kusanta?
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
evil is the likeness of the people who have cried lies to god's signs.
tir da misãlin mutãnen nan da suka ƙaryatã game da ãyõyin allah!
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
and thus we shall keep some of the wrong-doers close to others for that which they were wont to earn.
kuma kamar wancan ne muke jiɓintar da sãshen azzãlumai ga sãshe, sabõda abin da suka kasance sunã tãrãwa.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
all the parts of the body to be placed on the ground during prostration belong to god.
"kuma lalle ne wurãren sujada na allah ne, saboda haka kada ku kira kõwa tãre da allah (da su, a cikinsu)."
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
Uyarı: Görünmez HTML biçimlendirmesi içeriyor
to god belongs the dominion of the heavens and the earth, and to god is the ultimate return.
mulkin sammai da ƙasa ga allah kawai yake, kuma zuwa ga allah makõma take.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
for god's is the kingdom of the heavens and the earth, and the returning is to god.
mulkin sammai da ƙasa ga allah kawai yake, kuma zuwa ga allah makõma take.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
eat of the good things we have provided for you, and give thanks to god, if it is him that you serve.
ku ci ku sha daga mãsu dãɗin abin da muka azurta ku. kuma ku gõde wa allah, idan kun kasance shi kuke bauta wa.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
complete the hajj and umrah (two parts of the rituals of pilgrimage to makka) in obedience to god.
kuma ku cika hajji da umra dõmin allah.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
and praise be to god, lord of the worlds.
kuma gõdiya tã tabbata ga allah ubangijin tãlikai.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
all praise be to god, the lord of the worlds.
kuma gõdiya tã tabbata ga allah ubangijin tãlikai.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
do not get close to the property of the orphans (unless it is for a good reason) until they are mature and strong.
kuma kada ku kusanci dũkiyar marãya fãce dai da sifa wadda take ita ce mafi kyau, har ya isa ga mafi ƙarfinsa.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
all praise is due to god, the lord of the universe;
godiya ta tabbata ga allah, ubangijin halittu;
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
(muhammad), if the people of the book argue against you, say, "i and those who follow me have submitted ourselves to god."
to, idan sun yi musu da kai, sai ka ce: "nã sallama fuskata ga allah, kuma wanda ya bi ni (haka)."
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
Uyarı: Görünmez HTML biçimlendirmesi içeriyor
glory be to god; and i am not of the polytheists.”
nĩ kuma, ban zama daga mãsu shirki ba."
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
Uyarı: Görünmez HTML biçimlendirmesi içeriyor
for to god belongs the kingdom of the heavens and of the earth, and all that is between them; to him is the homecoming.
kuma allah ne da mulkin sammai da ƙasa da abin da ke tsakãninsu kuma zuwa gare shi makomã take."
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
Uyarı: Görünmez HTML biçimlendirmesi içeriyor
nor be of those who cry lies to god's signs so as to be of the losers.
kuma kada ka kasance daga waɗanda suke ƙaryatãwa game da ãyõyin allah, har ka kasance daga mãsu hasãra.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
abraham was an exemplary leader, devoted to god, a monotheist, and was not of the polytheists.
lalle ne ibrãhĩm ya kasance shũgaba, mai ƙasƙantar da kai ga allah, mai karkatã zuwa ga gaskiya, kuma bai kasance daga mãsu shirki ba.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
abraham was a community in himself devoted to god and true in faith, he was not one of the polytheists;
lalle ne ibrãhĩm ya kasance shũgaba, mai ƙasƙantar da kai ga allah, mai karkatã zuwa ga gaskiya, kuma bai kasance daga mãsu shirki ba.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
Benzerlik derecesi düşük bazı insan çevirileri gizlendi.
Benzerlik derecesi düşük olan sonuçları göster.