İnsan çevirisi örneklerinden çeviri yapmayı öğrenmeye çalışıyor.
Profesyonel çevirmenler, işletmeler, web sayfaları ve erişimin serbest olduğu çeviri havuzlarından.
and overflowing cups.
da hinjãlan giya cikakku.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
by the sea overflowing.
da tẽkun nan da aka cika (da ruwa).
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
in the gardens are two springs, overflowing with abundance.
a cikinsu akwai marẽmari biyu masu kwarãrar ruwa.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
alif. lam. ra. these are the verses of the book overflowing with wisdom.
a. l̃.r. waɗancan ãyõyin littãfi ne kyautatacce.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
and when they hear what has been revealed to the messenger, you see their eyes overflowing with tears because of what they have recognized of the truth.
kuma idan suka ji abin da aka saukar zuwa ga manzo, kanã ganin idanunsu sunã zubar da hawãye, sabõda abin da suka sani daga gaskiya, sunã cewa: "yã ubangijinmu!
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
Uyarı: Görünmez HTML biçimlendirmesi içeriyor
when they listen to what has been sent down to the messenger, you see their eyes overflowing with tears, because of the truth they recognize.
kuma idan suka ji abin da aka saukar zuwa ga manzo, kanã ganin idanunsu sunã zubar da hawãye, sabõda abin da suka sani daga gaskiya, sunã cewa: "yã ubangijinmu!
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
Uyarı: Görünmez HTML biçimlendirmesi içeriyor
he granteth wisdom to whom he pleaseth; and he to whom wisdom is granted receiveth indeed a benefit overflowing; but none will grasp the message but men of understanding.
yana bãyar da hikima (ga fahimtar gaskiyar abubuwa) ga wanda yake so. kuma wanda aka bai wa hikima to lalle ne an bã shi alhẽri mai yawa.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
he sends down water from the sky that fills riverbeds to overflowing, each according to its measure. the torrent carries along swelling foam, akin to what rises from smelted ore from which man makes ornaments and tools.
ya saukar da ruwa daga sama, sai magudanai suka gudãna da gwargwadonsu, sa'an nan kõgi ya ɗauki kumfa mai ƙãruwa, kuma daga abin da suke zuga a kansa (azurfa ko zinari kõ ƙarfe) a cikin wuta dõmin nẽman ado kõ kuwa kãyan ɗãki akwai kumfa misãlinsa (kumfar ruwa).
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
and when they (who call themselves christians) listen to what has been sent down to the messenger (muhammad saw), you see their eyes overflowing with tears because of the truth they have recognised.
kuma idan suka ji abin da aka saukar zuwa ga manzo, kanã ganin idanunsu sunã zubar da hawãye, sabõda abin da suka sani daga gaskiya, sunã cewa: "yã ubangijinmu!
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
Uyarı: Görünmez HTML biçimlendirmesi içeriyor