İnsan çevirisi örneklerinden çeviri yapmayı öğrenmeye çalışıyor.
Profesyonel çevirmenler, işletmeler, web sayfaları ve erişimin serbest olduğu çeviri havuzlarından.
et par la maison peuplée!
da gidan da aka rãyar da shi (da ibãda).
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
nous fîmes donc que la terre l'engloutît, lui et sa maison.
sai muka shãfe ƙasa da shi da kuma gidansa.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
mais nous n'y trouvâmes qu'une seule maison de gens soumis.
sai dai ba mu sãmu ba, a cikinta, fãce gida guda na musulmi.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
qu'ils adorent donc le seigneur de cette maison [la ka'ba],
sabõda haka sai su bauta wa ubangijin wannan gida (ka'abah).
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
que la miséricorde d'allah et ses bénédictions soient sur vous, gens de cette maison!
rahamar allah da albarkarsa su tabbata a kanku, ya mutãnen babban gida!
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
ou que tu aies une maison [garnie] d'ornements; ou que tu sois monté au ciel.
"kõ kuwa wani gida na zĩnãriya ya kasance a gare ka, kõ kuwa ka tãka a cikin sama.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
Uyarı: Görünmez HTML biçimlendirmesi içeriyor
et c'est un devoir envers allah pour les gens qui ont les moyens, d'aller faire le pèlerinage de la maison.
kuma wanda ya shige shi yã kasance amintacce.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
allah ne veut que vous débarrasser de toute souillure, ô gens de la maison [du prophète], et veut vous purifier pleinement.
allah na nufin ya tafiyar da ƙazamta kawai daga gare ku, yã mutãnen babban gida! kuma ya tsarkake ku, tsarkakẽwa.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
et quiconque sort de sa maison, émigrant vers allah et son messager, et que la mort atteint, sa récompense incombe à allah. et allah est pardonneur et miséricordieux.
kuma wanda ya fita daga gidansa yana mai hijira zuwa ga allah da manzonsa, sa'an nan kuma mutuwa ta riske shi, to, lalle ne, lãdarsa tã auku ga allah, kuma allah yã kasance, a gare ku, mai gãfara, mai jin ƙai.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
la première maison qui ait été édifiée pour les gens, c'est bien celle de bakka (la mecque) bénie et une bonne direction pour l'univers.
kuma lalle ne, ¦aki na farko da aka aza dõmin mutãne, haƙĩƙa, shi ne wanda ke bakka mai albarka kuma shiriya ga tãlikai.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
(nous aurions pourvu) leurs maisons de portes et de divans où ils s'accouderaient,
kuma a gidãjensu, mu sanya) ƙyamãre da gadãje, a kansu suke kishingiɗa.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite: