İnsan çevirisi örneklerinden çeviri yapmayı öğrenmeye çalışıyor.
Kimden: Makine Çevirisi
Daha iyi bir çeviri öner
Kalite:
Profesyonel çevirmenler, işletmeler, web sayfaları ve erişimin serbest olduğu çeviri havuzlarından.
ils ne suivent que la conjecture et ne font que mentir.
bã su biyar kõme fãce zato. kuma ba su zama ba fãce sunã ƙiri faɗi kawai.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
ils n'en ont aucune connaissance; ils ne font que se livrer à des conjectures.
bã su da wani ilmi game da wancan! bãbu abin da suke yi fãce yanki-faɗi.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
et il y a parmi eux des illettrés qui ne savent rien du livre hormis des prétentions et ils ne font que des conjectures.
kuma daga cikinsu akwai ummiyyai, bã su da sanin littãfi, fãce tãtsuniyoyi, kuma sũ bã kõme suke yi ba fãce suna yin zato.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
et si tu obéis à la majorité de ceux qui sont sur la terre, ils t'égareront du sentier d'allah: ils ne suivent que la conjecture et ne font que fabriquer des mensonges.
kuma idan ka bi mafiya yawan waɗanda suke a cikin ƙasa da ɗã'a sunã ɓatar da kai daga hanyar allah. ba su bin kõme sai fãce ƙaddari-faɗi suke yi.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
ceux qui mangent [disposent] injustement des biens des orphelins ne font que manger du feu dans leurs ventres. ils brûleront bientôt dans les flammes de l'enfer.
lalle ne, waɗanda suke cĩn dũkiyar marãyu da zãlunci, to, wuta kawai suke ci a cikin cikkunansu, kuma za su shiga cikin wata wuta mai tsanani.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
ceux qui te prêtent serment d'allégeance ne font que prêter serment à allah: la main d'allah est au-dessus de leurs mains. quiconque viole le serment ne le viole qu'à son propre détriment; et quiconque remplit son engagement envers allah, il lui apportera bientôt une énorme récompense.
lalle waɗanda ke yi maka mubãya'a, allah kawai ne suke yi wa mubãya'a, hannun allah nã bisa hannayensu, sabõda haka wanda ya warware, to, yanã warwarẽwa ne a kan kansa kawai, kuma wanda ya cika ga alkawarin da ya yi wa allah a kansa, to, (allah) zai kãwo masa ijãra mai girma.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
Benzerlik derecesi düşük bazı insan çevirileri gizlendi.
Benzerlik derecesi düşük olan sonuçları göster.