İnsan çevirisi örneklerinden çeviri yapmayı öğrenmeye çalışıyor.
Profesyonel çevirmenler, işletmeler, web sayfaları ve erişimin serbest olduğu çeviri havuzlarından.
nous t'apporterons assurément une magie semblable.
"to, lalle ne munã zo maka da wani sihiri irinsa.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
Uyarı: Görünmez HTML biçimlendirmesi içeriyor
celui qui crée est-il semblable à celui qui ne crée rien?
shin, wanda yake yin halitta yanã yin kama da wanda ba ya yin halitta?
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
de même, ceux d'avant eux disaient une parole semblable. leurs cœurs se ressemblent.
kamar wancan ne waɗanda suke a gabãninsu suka faɗa, kamar maganarsu. zukãtansu sun yi kamã da jũna.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
si nous abrogeons un verset quelconque ou que nous le fassions oublier, nous en apportons un meilleur, ou un semblable.
abin da muka shãfe daga ãya, ko kuwa muka jinkirtar da ita, zã mu zo da mafi alhẽri daga gare ta ko kuwa misãlinta.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
est-ce que celui qui observe ce que chaque âme acquiert [est semblable aux associés?...]
shin fa, wanda shĩ yake tsaye a kan kõwane rai game da abin da ya tanada (zai zama kamar wanda ba haka ba)?
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
et celui qui était croyant dit: «o mon peuple, je crains pour vous un jour semblable à celui des coalisés.
kuma wannan da ya yi ĩmãni ya ce: "ya mutãnẽnã! lallene, nĩ, inã yi muku tsõron kwatankwacin rãnar ƙungiyõyi."
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
Uyarı: Görünmez HTML biçimlendirmesi içeriyor
de même ceux qui ne savent rien tiennent un langage semblable au leur. eh bien, allah jugera sur ce quoi ils s'opposent, au jour de la résurrection.
kamar wancan ne waɗanda ba su sani ba suka faɗa, kamar maganarsu sabõda haka allah ne ke yin hukunci a tsakãninsu a rãnar ¡iyãma, a cikin abin da suka kasance suna sãɓawa jũna a cikinsa.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
celui qui sait que ce qui t'est révélé de la part de ton seigneur est la vérité, est-il semblable à l'aveugle?
shin, fa, wanda yake sanin cẽwa lalle abin da aka saukar zuwa gare ka daga ubangijinka ne gaskiya yanã zama kamar wanda yake makãho?
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
[les actions des mécréants] sont encore semblables à des ténèbres sur une mer profonde: des vagues la recouvrent, [vagues] au dessus desquelles s'élèvent [d'autres] vagues, sur lesquelles il y a [d'épais] nuages. ténèbres [entassées] les unes au-dessus des autres.
kõ kuwa kamar duffai a cikin tẽku mai zurfi, tãguwar ruwa tanã rufe da shi, daga bisansa akwai wata tãguwa, daga bisansa akwai wani girgije, duffai sãshensu a bisa sãshe, idan ya fitar da tãfinsa ba ya kusa ya gan shi.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite: