您搜索了: simplement (法语 - 豪萨语)

人工翻译

来自专业的译者、企业、网页和免费的翻译库。

添加一条翻译

法语

豪萨语

信息

法语

ou avez-vous été simplement séduits par de faux noms?»

豪萨语

kõ da bayyananniyar magana kuke yin shirka, (banda a cikin zũciya)?

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

法语

si on vous fait une salutation, saluez d'une façon meilleure; ou bien rendez-la (simplement).

豪萨语

kuma idan an gaishe ku da wata gaisuwa, to, ku yi gaisuwa da abin da yake mafi kyau daga gare ta, kõ kuwa ku mayar da ita.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

法语

ou que vous auriez dit (tout simplement): «nos ancêtres autrefois donnaient des associés à allah, et nous sommes leurs descendants, après eux.

豪萨语

kõ kuwa ku ce: "abin sani kawai, ubanninmu suka yi shirki daga farko, kuma mũ, mun kasance zũriya daga bãyansu.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

警告:包含不可见的HTML格式

法语

ceux qui ont été expulsés de leurs demeures, - contre toute justice, simplement parce qu'ils disaient: «allah est notre seigneur». - si allah ne repoussait pas les gens les uns par les autres, les ermitages seraient démolis, ainsi que les églises, les synagogues et les mosquées où le nom d'allah est beaucoup invoqué.

豪萨语

waɗanda aka fitina daga gidajensu bã da wani hakki ba fãce sunã cẽwa, ubangijinmu allah ne."kuma ba dõmin tunkuɗẽwar allah ga mutãne ba, sãshensu da sãshe, haƙĩƙa, da an rũsa sauma'õ'in (ruhbãnãwa) dã majãmi'õ'in nasãra da gidãjen ibãdar yahudu da masallatai waɗanda ake ambatar allah a cikinsu da yawa.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

警告:包含不可见的HTML格式

获取更好的翻译,从
9,169,857,673 条人工翻译中汲取

用户现在正在寻求帮助:



Cookie 讓我們提供服務。利用此服務即表示你同意我們使用Cookie。 更多資訊。 確認