您搜索了: slip (英语 - 豪萨语)

计算机翻译

尝试学会如何从人工翻译例句找到译文。

English

Hausa

信息

English

slip

Hausa

 

从: 机器翻译
建议更好的译文
质量:

人工翻译

来自专业的译者、企业、网页和免费的翻译库。

添加一条翻译

英语

豪萨语

信息

英语

then they slip away.

豪萨语

sa'an nan kuma sai su jũya.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

thus we slip it into the hearts of the guilty.

豪萨语

kamar wancan ne muke shigar da shi a cikin zukãtan mãsu laifi.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

god knows those of you who slip away on some pretext.

豪萨语

lalle ne allah yanã sanin waɗanda ke sancẽwa daga cikinku da saɗãɗe.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

allah will not call you to account for a slip in your oaths.

豪萨语

allah ba ya kãmã ku da laifi sabõda yãsasshiya a cikin rantsuwõyinku.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

allah certainly knows those of you who slip away shielding one another.

豪萨语

lalle ne allah yanã sanin waɗanda ke sancẽwa daga cikinku da saɗãɗe.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

already allah knows those of you who slip away, concealed by others.

豪萨语

lalle ne allah yanã sanin waɗanda ke sancẽwa daga cikinku da saɗãɗe.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

but if you slip after the proofs have come to you, know that god is powerful and wise.

豪萨语

to, idan kun karkace daga bayan hujjõji bayyanannu sun zo muku to ku sani cẽwa lalle ne allah, mabuwãyi ne, mai hikima.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

but satan caused them both to slip through this and thus brought about the loss of their former state.

豪萨语

sai shaiɗan ya talãlãɓantar da su ga barinta, sai ya fitar da su daga abin da suka kasance a cikinsa.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

but if you slip after clear arguments have come to you, then know that allah is mighty, wise.

豪萨语

to, idan kun karkace daga bayan hujjõji bayyanannu sun zo muku to ku sani cẽwa lalle ne allah, mabuwãyi ne, mai hikima.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

allah will not take you to account for a slip in your oaths. but he will take you to account for the oaths which you solemnly swear.

豪萨语

allah bã ya kãmã ku sabõda yãsassa a cikin rantsuwõyinku, kuma amma yanã kãmã ku da abin da kuka ƙudurta rantsuwõyi (a kansa).

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

but satan caused them to slip out of it and removed them from that [condition] in which they had been.

豪萨语

sai shaiɗan ya talãlãɓantar da su ga barinta, sai ya fitar da su daga abin da suka kasance a cikinsa.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

do not make your oaths a means of deceiving one another or else your foot may slip after having been firm, and you may suffer evil consequences because of hindering people from the way of allah.

豪萨语

kada ku riƙi rantsuwõyinku dõmin yaudara a tsakãninku, har ƙafa ta yi sulɓi a bãyan tabbatarta, kuma ku ɗanɗani azãba sabõda abin da kuka kange daga hanyar allah.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

do not use your oaths to deceive each other lest any foot should slip after being firmly placed and lest you should taste the penalty for having hindered others from the path of god, for then you will have a terrible punishment.

豪萨语

kada ku riƙi rantsuwõyinku dõmin yaudara a tsakãninku, har ƙafa ta yi sulɓi a bãyan tabbatarta, kuma ku ɗanɗani azãba sabõda abin da kuka kange daga hanyar allah. kuma kunã da wata azãba mai girma.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

(as for) those of you who turned back on the day when the two armies met, only the shaitan sought to cause them to make a slip on account of some deeds they had done, and certainly allah has pardoned them; surely allah is forgiving, forbearing.

豪萨语

lalle ne waɗanda suka jũya daga gare ku a ranar haɗuwar jama'a biyu, shaiɗan kawai ne ya talãlãɓantar da su, sabõda sãshen abin da suka tsirfanta. kuma lalle ne haƙĩƙa, allah ya yãfe laifidaga gare su.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

获取更好的翻译,从
7,781,767,340 条人工翻译中汲取

用户现在正在寻求帮助:



Cookie 讓我們提供服務。利用此服務即表示你同意我們使用Cookie。 更多資訊。 確認