来自专业的译者、企业、网页和免费的翻译库。
si el demonio te incita al mal, busca refugio en alá.
kuma idan wata fizga ta fizge ka daga shaiɗan, to ka nẽmi tsari ga allah.
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
cuando recites el corán, busca refugio en alá del maldito demonio.
sa'an nan idan ka karantã alƙur'ãni, sai ka nẽmi tsari ga allah daga shaiɗan jẽfaffe.
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
¿es que quien busca agradar a alá es como quien incurre en la ira de alá y tiene por morada la gehena?
shin fa, wanda ya bĩbiyi yardar allah, yana zama kamar wanda ya kõma da fushi daga allah kuma makomarsa jahannama ce?
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
¡a cuántas generaciones hemos hecho antes perecer, más temibles que ellos y que recorrieron el país en busca de escape.
kuma da yawa muka halakar, a gabãninsu, (mutãnen yanzu) ɗaga waɗansu al'ummomi, (waɗanda suke) sũ ne mafi ƙarfin damƙa daga gare su, sa'an nan suka yi bincike a cikin ƙasãshe: 'kõ akwai wurin tsĩra'? (babu).
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
quienes discuten de los signos de alá sin haber recibido autoridad, no piensan sino en grandezas, que no alcanzarán. ¡busca, pues, refugio en alá!
lalle waɗanda ke jãyayya a cikin ãyõyin allah, bã game da wani dalĩli wanda ya jẽ musu ba, bãbu kõme a cikin kirãzansu, fãce girman kai, ba su zama mãsu isa ga gũrinsu ba, sabõda haka ka nẽmi tsari daga allah.
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量: