您搜索了: mandamos (西班牙语 - 豪萨语)

计算机翻译

尝试学会如何从人工翻译例句找到译文。

Spanish

Hausa

信息

Spanish

mandamos

Hausa

 

从: 机器翻译
建议更好的译文
质量:

人工翻译

来自专业的译者、企业、网页和免费的翻译库。

添加一条翻译

西班牙语

豪萨语

信息

西班牙语

mandamos a enviados

豪萨语

lalle mũ ne muka kasancemãsu aikãwã.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

西班牙语

antes de ti, mandamos a otros enviados a los pueblos antiguos.

豪萨语

kuma lalle ne, haƙĩƙa, mun aika manzanni a cikin ƙungiyõyin farko, gabãninka.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

西班牙语

no mandamos a los enviados sino como nuncios de buenas nuevas y para advertir.

豪萨语

kuma bã mu aikãwa da manzãnni fãce mãsu bayar da bushãra, kuma mãsu gargaɗi.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

西班牙语

y les mandamos un enviado salido de ellos: «¡servid a alá!

豪萨语

sai muka aika a cikinsu manzo daga gare su. "ku bauta wa allah.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

警告:包含不可见的HTML格式

西班牙语

antes de ti no mandamos más que a enviados que se alimentaban y paseaban por los mercados.

豪萨语

kuma ba mu aika ba, a gabãninka daga manzanni, fãce lalle sũ haƙĩƙa sunã cin abinci kuma sunã tafiya a cikin kasuwõyi.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

西班牙语

lo mismo que ocurrió con los enviados que mandamos antes de ti, práctica nuestra que encontrarás inmutable.

豪萨语

hanyar waɗanda, haƙĩƙa, muka aika a gabãninka, daga manzanninmu, kuma bã zã ka sãmi jũyarwa ba ga hanyarmu.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

西班牙语

mandamos a cada comunidad un enviado: «servid a alá y evitad a los taguts».

豪萨语

kuma lalle ne, haƙĩƙa, mun aika a cikin kõwace al'umma da wani manzo (ya ce): "ku bauta wa allah, kuma ku nĩsanci ¦ãgũtu."

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

警告:包含不可见的HTML格式

西班牙语

pregunta a los enviados que mandamos antes de ti si hemos establecido dioses a quienes servir en lugar de servir al compasivo.

豪萨语

kuma ka tambayi waɗanda muka aika a gabãninka daga manzannin mu, "shin, mun sanya waɗansu gumãka, wasun (allah), mai rahama, anã bauta musu?"

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

警告:包含不可见的HTML格式

西班牙语

luego, mandamos a nuestros enviados, uno tras otro. siempre que venía un enviado a su comunidad, le desmentían.

豪萨语

sa'an nan kuma muka aika da manzanninmu jẽre a kõda yaushe manzon wata al'umma ya jẽ mata, sai su ƙaryata shi, sabõda haka muka biyar da sãshensu ga sãshe, kuma muka sanya su lãbãrun hĩra.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

西班牙语

después de él, mandamos a otros enviados a sus pueblos, que les trajeron las pruebas claras, pero no estaban para creer en lo que antes habían desmentido.

豪萨语

sa'an nan kuma muka aika waɗansu manzanni daga bãyansa zuwa ga mutãnensu, suka jẽmusu da hujjõji bayyanannu, to, ba su kasance zã su yi ĩmãni ba sabõda sun ƙaryata shi a gabani.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

西班牙语

concertamos un pacto con los hijos de israel y les mandamos enviados. siempre t que un enviado venía a ellos con algo que no era de su gusto, le desmentían o le daban muerte.

豪萨语

lalle ne haƙĩƙa mun riƙi alkawarin bani isrã'ĩla, kumamun aiki manzanni zuwa gare su, ko da yaushe wani manzo ya je musu da abin da rãyukansu bã su so, wani ɓangare sun ƙaryata, kuma wani ɓangare sunã kashewa,

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

西班牙语

mandamos a otros enviados antes de ti, y les dimos esposas y descendientes. ningún enviado, empero, puede traer un signo si no es con permiso de alá.

豪萨语

kuma lalle ne haƙĩƙa mun aika waɗansu manzanni, daga gabãninka, kuma muka sanya mãtan aure a gare su da zũriyya, kuma ba ya kasancẽwa ga wani manzo ya zo da wata ãyã, sai da iznin allah.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

西班牙语

antes de ti no mandamos a ningún enviado que no le reveláramos: «¡no hay más dios que yo! ¡servidme, pues!»

豪萨语

kuma ba mu aiki wani manzo ba a gabãninka fãce munã yin wahayi zuwa gare shi, cẽwa "lalle ne shi, bãbu abin bautãwa fãce nĩ, sai ku bauta mini."

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

警告:包含不可见的HTML格式

西班牙语

tras ellos, mandamos a nuestros otros enviados, así como jesús, hijo de maría, a quien dimos el evangelio. pusimos en los corazones de quienes le siguieron mansedumbre, misericordia y monacato. este último fue instaurado por ellos -no se lo prescribimos nosotros- sólo por deseo de satisfacer a alá, pero no lo observaron como debían. remuneramos a quienes de ellos creyeron, pero muchos de ellos fueron unos perversos.

豪萨语

sa'an nan muka biyar a bãyansu da manzanninmu; kuma muka biyar da ĩsã ɗan maryama, kuma muka ba shi linjila kuma muka sanya tausayi da rahama a cikin zukãtan waɗanda suka bĩ shi, da ruhbãnanci wanda suka ƙãga, shi, ba mu rubũta shi ba a kansu, fãce dai (mun rubũta musu nẽman yardar allah, sa'an nan ba su tsare shi haƙƙin tsarẽwarsa ba, sabõda haka muka bai wa waɗanda suka yi ĩmãni daga cikinsu sakamakonsu kuma mãsu yawa daga cikinsu fãsiƙai ne.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

获取更好的翻译,从
7,747,101,268 条人工翻译中汲取

用户现在正在寻求帮助:



Cookie 讓我們提供服務。利用此服務即表示你同意我們使用Cookie。 更多資訊。 確認