Results for afflictive translation from English to Hausa

English

Translate

afflictive

Translate

Hausa

Translate
Translate

Instantly translate texts, documents and voice with Lara

Translate now

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

and for the infidels is a torment afflictive.

Hausa

kuma kãfirai, sunã da azãba mai raɗadi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and a food that choketh and a torment afflictive.

Hausa

da wani abinci mai mãƙara da azãba mai raɗaɗi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and verily my torment! that is the torment afflictive

Hausa

kuma azãbãta ita ce azãba mai raɗaɗi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

verily ye are going to taste a torment afflictive.

Hausa

lalle kũ, haƙĩƙa mãsu ɗanɗana azãba mai raɗaɗi ne.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and announce thou unto those who disbelieve a torment afflictive.

Hausa

kuma ka bãyar da bishãra ga waɗanda suka kãfirta, da azãba mai raɗaɗi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

covering the people's this shall be a torment afflictive.

Hausa

yanã rufe mutãne. wannan wata azãba ce mai raɗaɗi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

a brief enioyment, and unto them shall be a torment afflictive.

Hausa

jin dãɗi ne kaɗan. kuma sunã da wata azãba mai raɗaɗi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

announce thou to the hypocrites that theirs shall be a torment afflictive.

Hausa

ka yi wa munãfukai bushãra da cẽwa lalle ne sunã da azãba mai raɗaɗi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and for the infidels among them we have gotten ready a torment afflictive.

Hausa

kuma muka yi tattali, dõmin kãfirai, azãba mai raɗaɗi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

woe then unto those who do wrong because of the torment of an afflictive day.

Hausa

to, bone yã tabbata ga waɗanda suka yi zãlunci daga azãbar yini mai raɗaɗi!

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

allah shall scoff back at them. and theirs shall be a torment afflictive.

Hausa

allah yanã yin izgili gare su. kuma sunã da azãba mai raɗaɗi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and verily the wrong-doers? theirs shall be a torment afflictive.

Hausa

kuma lalle azzãlumai sunã da azãba mai raɗaɗi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

nay it is that which ye sought to be hastened: a wind wherein is a torment afflictive.

Hausa

Ã'a, shĩ na abin da kuke nẽman gaggawar saukarsa; iska ce, a cikinta akwai wata azaba mai raɗaɗi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and that those who believe not in the hereafter--for them we have gotten ready a torment afflictive.

Hausa

kuma lalle ne, waɗanda ba su yin ĩmãni da lãhira, mun yimusu tattalin wata azãba mai raɗaɗi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

o ye who believe! shall direct you to a merchandise that will deliver you from a torment afflictive?

Hausa

yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! shin, in nũna muku wani fatauci wanda zai tsarshe ku daga wata azãba mai raɗaɗi?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

verily those who have purchased infidelity for belief shall not hurt allah at all, and theirs shall be a torment afflictive.

Hausa

lalle ne, waɗanda suka sayi kãfirci da ĩmani, ba zã su cũci allah da kõme ba. koma sunã da azãba mai raɗaɗi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and if they desist not from that which they say, there shall surely befall those of them who have disbelieved a torment afflictive.

Hausa

kuma idan ba su hanu daga abin da suke faɗa ba, haƙĩƙa, wata azãba mai raɗaɗi tãnã shãfar waɗanda suka kãfirta daga gare su.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

this book is guidance, and those who disbelieve in the revelations of their lord, theirs shall be torment of calamity, afflictive.

Hausa

wannan (alƙur'ãni) shi ne shiryuwa. kuma waɗanda suka kãfirta game da ãyõyin ubangijinsu, sunã da wata azãba ta wulãkanci mai raɗaɗi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

our lord! wipe out their riches, and harden their hearts, so that they may not believe until they behold the torment afflictive.

Hausa

yã ubangijinmu! ka shãfe a kan dũkiyarsu kuma ka yi ɗauri a kan zukãtansu yadda bã zã su yi ĩmãni ba har su ga azãba mai raɗaɗi."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

hath not the tidings reached you of those who disbelieved aforetime, and so tasted the evil consequence of their affair, and theirs will be a torment afflictive?

Hausa

shin, babban lãbãri bai je muku ba na waɗanda suka kãfirta daga gabãni, sai suka ɗanɗani uƙũbar al'amarinsu kuma sunã da wata azãba mai raɗaɗi?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
8,941,859,118 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK