Results for capture translation from English to Hausa

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

and much booty that they will capture.

Hausa

da waɗansu ganĩmõmi mãsu yawa da zã su karɓo su.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and abundant gains for them to capture.

Hausa

da waɗansu ganĩmõmi mãsu yawa da zã su karɓo su.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

god has promised you abundant gains, which you will capture.

Hausa

kuma allah yã yi muku wa'adin waɗansu ganĩmõmi mãsu yawa, waɗanda zã ku karɓo su, kuma ya gaggauta muku wannan.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

allah has promised you abundant spoils, which you will capture.

Hausa

kuma allah yã yi muku wa'adin waɗansu ganĩmõmi mãsu yawa, waɗanda zã ku karɓo su, kuma ya gaggauta muku wannan.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and abundant spoils that they will capture, and allah is all-mighty, all-wise.

Hausa

da waɗansu ganĩmõmi mãsu yawa da zã su karɓo su. kuma allah yã kasance mabuwayi, mai hikima.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

those who were left behind will say, when ye set forth to capture booty: let us go with you.

Hausa

waɗanda aka bari zã su ce idan kun tafi zuwa ga waɗansu ganĩmõmi dõmin ku karɓo su, "ku bar mu, mu bĩ ku."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

when the sacred months are over, slay the pagans wherever you find them. capture, besiege, and ambush them.

Hausa

kuma idan watanni, mãsu alfarma suka shige, to, ku yãki mushirikai inda kuka sãmẽ su, kuma ku kãmã su, kuma ku tsare su, kuma ku zaune musu dukkan madãkata.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

excepting those who repent before you capture them, and know that allah is all-forgiving, all-merciful.

Hausa

fãce fa waɗanda suka tuba tun a gabãnin ku sãmi ĩko akansu, to, ku sani cewa lalle ne, allah mai gãfara ne, mai jin ƙai.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and when the sacred months have passed, then kill the polytheists wherever you find them and capture them and besiege them and sit in wait for them at every place of ambush.

Hausa

kuma idan watanni, mãsu alfarma suka shige, to, ku yãki mushirikai inda kuka sãmẽ su, kuma ku kãmã su, kuma ku tsare su, kuma ku zaune musu dukkan madãkata.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

before them the people of noah rejected the truth, as did the confederates after them. every community plotted against their messenger, to capture him.

Hausa

mutãnen nũhu sun ƙaryata a gabãninsu, da ƙungiyõyin da suke a bãyansu, kuma kõwace al'umma tã yi nufi game da manzonsu, dõmin su kãmã shi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

then, when the sacred months have passed, kill the polytheists wherever you find them, capture them and besiege them, and lie in wait for them at every ambush.

Hausa

kuma idan watanni, mãsu alfarma suka shige, to, ku yãki mushirikai inda kuka sãmẽ su, kuma ku kãmã su, kuma ku tsare su, kuma ku zaune musu dukkan madãkata.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

when you capture the (unbelievers) during a fight, teach them a lesson so that they thereafter will always be aware of the threat of your power.

Hausa

to, in dai ka kãma su a cikin yãƙi, sai ka kõre waɗanda suke a bãyansu, game da su, tsammãninsu, zã su dinga tunãwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

when, therefore, the sacred months have slipped away, slay the associators's wheresoever ye find them and capture them and beset them and lie in wait for them at every ambush.

Hausa

kuma idan watanni, mãsu alfarma suka shige, to, ku yãki mushirikai inda kuka sãmẽ su, kuma ku kãmã su, kuma ku tsare su, kuma ku zaune musu dukkan madãkata.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

allah has promised you abundant spoils that you will capture, and he has hastened for you this, and he has restrained the hands of men from you, that it may be a sign for the believers, and that he may guide you to a straight path.

Hausa

kuma allah yã yi muku wa'adin waɗansu ganĩmõmi mãsu yawa, waɗanda zã ku karɓo su, kuma ya gaggauta muku wannan. kuma ya kange hannãyen mutãne daga gare ku, kuma dõmin ta kasance wata ãyã ce ga mũminai, kuma yã shiryar da ku ga hanya madaidaiciya.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

god had promised you many spoils that you would capture; so he gave this soon enough to you, and stayed the hands of men from you that it may serve as a sign for believers, and guide you on the straight path;

Hausa

kuma allah yã yi muku wa'adin waɗansu ganĩmõmi mãsu yawa, waɗanda zã ku karɓo su, kuma ya gaggauta muku wannan. kuma ya kange hannãyen mutãne daga gare ku, kuma dõmin ta kasance wata ãyã ce ga mũminai, kuma yã shiryar da ku ga hanya madaidaiciya.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

[in the near future] when you will set out to capture booty, those who stayed behind [in this journey] will say, : ‘let us follow you.’

Hausa

waɗanda aka bari zã su ce idan kun tafi zuwa ga waɗansu ganĩmõmi dõmin ku karɓo su, "ku bar mu, mu bĩ ku."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Get a better translation with
9,051,991,106 human contributions

Users are now asking for help:

We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK