Results for causeth translation from English to Hausa

Computer translation

Trying to learn how to translate from the human translation examples.

English

Hausa

Info

English

causeth

Hausa

 

From: Machine Translation
Suggest a better translation
Quality:

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

he it is who causeth life and death.

Hausa

shi ne wanda ke rayarwa kuma yana kashewa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

then causeth him to die, and burieth him;

Hausa

sa'an nan, ya matar da shi sai ya sanya shi a cikin kabari.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

he is indeed successful who causeth it to grow,

Hausa

lalle ne wanda ya tsarkake shi (rai) ya sãmi babban rabo.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

allah causeth the revolution of the day and the night.

Hausa

allah yanã jũyar da dare da yini.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and that it is he who causeth to die and causeth to live.

Hausa

kuma lalle, shĩ, shĩ ne ya kashe, kuma ya rãyar.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and that it is he who causeth to laugh and causeth to weep.

Hausa

kuma lalle, shĩ, shĩ ne ya sanya dariya, kuma ya sanya kũka.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and who causeth me to die, then giveth me life (again),

Hausa

"kuma wanda yake matar da ni, sa'an nan ya rãyar da ni."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

he giveth life and causeth to die, and unto him ye shall be returned.

Hausa

shi ne yake rãyarwa kuma yake matarwa. kuma zuwa gare shi ne ake mayar da ku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

allah giveth life and causeth death; and allah is seer of what ye do.

Hausa

kuma allah ne yake rãyarwa kuma yake matarwa. kuma allah, ga abin da kuke aikatãwa, mai gani ne.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

allah causeth the sun to rise in the east, so do thou cause it to come up from the west.

Hausa

ibrãhĩm ya ce: "to, lalle ne allah yana zuwa da rana daga gabas: to, ka zo da ita daga yamma."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

and he it is who giveth life and causeth death, and his is the difference of night and day.

Hausa

kuma shĩ ne wanda yake rãyarwa, kuma yanã matarwa, kuma a gare shi ne sãɓawar dare da yini take.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and it is allah who maketh alive and causeth to die, and allah is of that which ye work beholder.

Hausa

kuma allah ne yake rãyarwa kuma yake matarwa. kuma allah, ga abin da kuke aikatãwa, mai gani ne.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

allah is he who created you and then sustained you, then causeth you to die, then giveth life to you again.

Hausa

allah ne wanda ya halitta ku, sa'an nan ya azurta ku, sa'an nan ya matar da ku, sa'an nan ya rãyar da ku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

allah is he who created you and provided food for you, then he causeth you to die, and then he shall quicken you.

Hausa

allah ne wanda ya halitta ku, sa'an nan ya azurta ku, sa'an nan ya matar da ku, sa'an nan ya rãyar da ku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

he giveth life and he causeth to die; and for you there is, besides allah, no protector or helper.

Hausa

kuma bã ku da wani masõyi, kuma bã ku da mataimaki, baicin allah.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and he it is who quickeneth and causeth to die, and his is the alternation of night and day; will ye not then reflect?

Hausa

kuma shĩ ne wanda yake rãyarwa, kuma yanã matarwa, kuma a gare shi ne sãɓawar dare da yini take. shin, to, bã zã ku hankalta ba?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

his is the dominion of the heavens and the earth; he giveth life and he causeth to die; and he is over everything potent.

Hausa

shĩ ne da mulkin sammai da ƙasa: yanã rãyarwa kuma yanã kashẽwa, kuma shĩ mai ikon yi ne a kan kõme.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if he willeth he causeth the wind to cease so that they keep still on the back thereof; verily therein are signs for every patient, grateful person.

Hausa

idan ya so, sai ya kwantar da iskar, sai jirãgen su yini sunã mãsu kawaici a kan bãyan tẽkun, lalle ne ga wancan, haƙĩƙa, akwai ãyõyi ga dukan mai haƙuri, mai gõdiya.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

allah is he who sendeth the winds so that they raise clouds, and spreadeth them along the sky as pleaseth him, and causeth them to break and thou seest the rain downpouring from within them.

Hausa

allah ne wanda ke aika iskõki, sai su mõtsar da girgije, sa'an nan ya shimfiɗa shi a cikin sama yadda yake so, kuma ya sanya shi wani ɓaɓɓake, sa'an nan ka ga ruwa na fita daga tsakãninsa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

even as we have sent unto you a messenger from among you, who reciteth unto you our revelations and causeth you to grow, and teacheth you the scripture and wisdom, and teacheth you that which ye knew not.

Hausa

kamar yadda muka aika manzo a cikinku, daga gare ku, yana karanta ãyõyinmu a gare ku kuma yana tsarkake ku, kuma yana sanar da ku littãfi da hikima, kuma yana sanar da ku abin da ba ku kasance kuna sani ba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
7,793,680,649 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK