From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
to the orphan with claims of relationship,
ga marãya ma'abũcin zumunta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
do you have any clear authority for such claims?
ko kuma kunã da wani dalĩli bayyananne ne?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
shattered lie your ties with them now, and gone are the claims you made."
lalle ne, hãƙĩƙa, kõme yã yanyanke a tsakãninku, kuma abin da kuka kasance kunã riyãwa ya ɓace daga gare ku.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
all that he claims will revert to us, and he will come before us all alone.
kuma mu gãde shi ga abin da yake faɗa, kuma ya zo mana yanã shi kɗai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
do not accuse anyone who claims himself to be a muslim of disbelief just for worldly gains.
kuma kada ku ce wa wanda ya jĩfa sallama zuwa gare ku: "bã musulmi kake ba."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
if they testify, confine them to the homes until death claims them, or god makes a way for them.
to, idan sun yi shaida, sai ku tsare su a cikin gidãje har mutuwa ta karɓi rãyukansu, ko kuwa allah ya sanya wata hanya a gare su.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
be wary of allah and abandon [all claims to] what remains of usury, should you be faithful.
ku bi allah da taƙawa kuma ku bar abin da ya rage daga riba, idan kun kasance mãsu ĩmãni.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and they have claimed between him and the jinn a lineage, but the jinn have already known that they [who made such claims] will be brought to [punishment].
kuma suka sanya nasaba a tsakãninsa da tsakãnin aljannu. alhãli kuwa lalle aljannu sun sani, "lalle sũ, haƙĩƙa waɗanda ake halartarwa ne (a cikin wutã.)"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
"i tell you not that with me are the treasures of allah, nor do i know what is hidden, nor claim i to be an angel.
"kuma bã ni ce muku a wurĩna taskõkin allah suke kuma bã inã sanin gaibi ba ne. kuma ba inã cẽwa ni malã'ika ba ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting