Trying to learn how to translate from the human translation examples.
From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
company of jinn and mankind!
yã jama'ar aljannu da mutãne!
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
o company of jinn and humans!
ya jama'ar aljannu da mutãne!
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
a company of the former peoples
wata ƙungiya ce daga mutãnen farko.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and a company of the later peoples.
da wata ƙungiya daga mutãnen ƙarshe.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
a numerous company from among the first,
jama'a ne daga mutãnen farko.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
most surely these are a small company;
"lalle ne, waɗannan, haƙĩƙa, ƙungiya ce kaɗan."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
a [large] company of the former peoples
jama'a ne daga mutãnen farko.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he answered, "this is where you and i must part company.
ya ce: "wannan shi ne rabuwar tsakanina da tsakaninka.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
thus did his lord choose him and make him of the company of the righteous.
sai ubangijinsa ya zãɓe shi, sa'an nan ya sanya shi a cikin mutãnen kirki.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he had no company to save him from god, and he could not defend himself.
to, waɗansu jama'a ba su kasance gare shi ba, waɗanda suke taimakon sa, baicin allah, kuma shi bai kasance daga mãsu taimakon kansu ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
then they accused them of lies, and joined the company of those who were destroyed.
sai suka ƙaryata su sabõda haka suka kasance halakakku.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he said: o my people! is my company mightier with you than allah?
ya ce: "ya mutãnena! ashe, jama'ãta ce mafi daraja a gare ku daga allah, kuma kun riƙẽ shi a bãyanku abin jẽfarwa?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and leave the company of those who blaspheme his names. they will be requited what they do.
sai ku rõƙe shi da su, kuma ku bar waɗanda suke yin ilhãdi a cikin sũnãyensa: zã a sãka musu abin da suka kasance sunã aikatãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and there was for him no company to aid him other than allah, nor could he defend himself.
kuma wata jama'a ba ta kasance a gare shi ba, waɗanda ke taimakon sa, baicin allah, kuma bai kasance mai taimakon kansa ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and recall what time we turned towards thee a company of the jinns hearkening unto the qur'an.
kuma a lõkcin da muka jũya waɗansu jama'a na aljamiu zuwa gare ka sunã saurãren alƙur'ãni.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
forgive us our sins, and remit our misdeeds, and make us die in the company of the virtuous.”
sabõda haka ka gãfarta mana zunubanmu, kuma ka kankare miyãgun ayyukanmu daga gare mu. kuma ka karɓi rãyukanmu tãre da mutãnen kirki.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
(moses) said: if i ask thee after this concerning aught, keep not company with me.
ya ce: "idan na tambaye ka daga wani abu a bãyanta, to, kada ka abũce ni.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
on the day he will gather them all together, [he will say], ‘o company of jinn!
kuma rãnar da yake tãra su gaba ɗaya (yanã cẽwa): "yã jama'ar aljannu!
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and commemorate isma'il, elisha, and zul-kifl: each of them was of the company of the good.
kuma ka ambaci isma'ĩla da llyãs da zulkifli, kuma dukansu sunã daga zãɓaɓɓu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and there was for him no company to aid him other than allah, nor was he of those who [could] defend themselves.
to, waɗansu jama'a ba su kasance gare shi ba, waɗanda suke taimakon sa, baicin allah, kuma shi bai kasance daga mãsu taimakon kansu ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: